23/02/2026
Alhamdulillah Nazir Sunusi Abubakar
Always vote for the right person
23/02/2026
Alhamdulillah Nazir Sunusi Abubakar
24/10/2025
Ina neman tsari ga Ubangijin alfijir daga sharrin abin da Ya halitta,
da sharrin duhun dare idan ya rufe,
da sharrin masu hura a cikin kulli,
da kuma sharrin mai kishi idan ya yi kishi
Jumaat Kareem.
20/10/2025
Rt. Hon. Nazir Sunusi Abubakar Ya Ziyarci Ofishin wutar Lantarki Don Tabbatar da Saurin Mayar da Wutar Yankin Kawo da kewaye da ya da s**a dauki tsawon lokuta Basu da Wutar.
18/10/2025
Kawo Constituency: Gidan Al-Qur’ani a Jihar Kaduna Kaduna
Kawo Constituency ta tsaya cak a matsayin gidan Al-Qur’ani na Kaduna. A tsawon shekaru biyar da s**a gabata, Huffaz ɗinmu sun ci gaba da yin fice — suna lashe gasar Qira’at tare da yin nasara a dukkan fannoni na gasar Al-Qur’ani.
A matsayarmu na shugabanni, muna nan daram wajen goyon baya da bunƙasa ilimin Al-Qur’ani da ƙwarewa a cikinsa. Wannan shi ne dalilin da ya sa muke ci gaba da ƙoƙarin shirya gasar karatun Al-Qur’ani a kai a kai, domin ƙarfafa koyo, ladabi, da kuma natsuwa cikin addini.
A yau, Asabar, 18 ga Oktoba, 2025, mun kammala Zangon Biyu na Gasar Karatun Al-Qur’ani, abin da ke nuna irin jajircewarmu wajen tallafa wa da kuma girmama masu haddar Al-Qur’ani a cikin wannan mazaba ta Kawo.
Senator Senator Uba Sani # Nazir Sunusi Abubakar Garkuwan Zion Muhammad Gambo Hon Naziru Sunusi Abubakar Member H Assembly Kawo Constituency Media Team
02/10/2025
Innalillahi wa Inna illahirajiuun,Allah yaji kan LIMAN SAIDU ABUBAKAR.
01/10/2025
Nazir Sunusi Abubakar Garkuwan Zion NAZIRIYYA FOR KAWO CONSTITUENCY 2023
30/09/2025
Masha'Allahu Congratulations Allah yasa Albarka Ameeen. Muhammad Gambo Nazir Sunusi Abubakar
31/03/2025
Taqabballahu Minna Wa Minkum
May the month of Ramadan and the beginning of the month of Shawwal (Eid Fitr) be a source of joy and happiness to you and your family, May Allah in his infinite mercy accept all you've did in the month of Ramadan as an act of ibadah.
(Eid Mubarak)
Nazir Sunusi Abubakar
17/03/2025
Ya Ubangiji Kayi Mana Gafara Ka Yafe mana dukkanin kura-kuranmu.
Kaba marasa lafiyar mu Gida Da Asibiti Lafiya.
Ka zaunar da kasashen mu lafiya.
Ya Allah Kaine Allah ka Amsa Mana dukkanin ibadun mu Baki Daya.
Ya Allah Ka Jikan magabatanmu Baki Daya Ameeen.
Ya Allah Idan tamu tazo Allah Yasa Muyi kyakkywan karshe Don Tsarkin Mulkin Allah.
17/03/2025
SAI Uba Sani DAKARFIN ALLAH BA NAMU KARFIN BAH🙌🙌🙌🙌
Nazir Sunusi Abubakar Senior Special Assistant to Kaduna State Governor on Electronic Media Uba Sani Uba Sani Garkuwan Zion Dr. Zainab Shinkafi Bagudu