Pls if you are in a riverine area pls move to a higher ground, to avoid flooding disaster.
Hon-El-yaqoob A.S.K
candidate house of assembly
31/08/2022
Kamfanin Facebook ya sauke daya daga cikin shahararrun manhajojinsa wato Facebook Lite daga Apple's App Store. Kamar yadda wani rahoto na MacMagazine ya bayar, Facebook ya dakatar da sigar Lite na app a Apple's Store saboda wata matsala dake tsakaninsu da kamfanin Apple din.
Sai dai bayan da masu amfani da App din da dama s**a yi korafi, mai magana da yawun Facebook ya tabbatar da cewa lallai an sauke manhajar. Kuma yace:".We will no longer support Facebook Lite for iOS,” he said in a statement.
So, masu Amfani da Android InshaAllah zai dawo Normal.
Allah Yasa hakan yafi Alkhairi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
