Radio Nigeria Kaduna

Radio Nigeria Kaduna

Share

Wannan kafa ce da aka buɗe domin yaɗa labarai da wayar da kan jama'a a kan abubuwan da suke faruwa a Nig.

Jihar Jigawa Za Ta Yi Aikin Idanu Kyauta ga Alhazai a Makka 03/06/2026

Jihar Jigawa Za Ta Yi Aikin Idanu Kyauta ga Alhazai a Makka

Jihar Jigawa Za Ta Yi Aikin Idanu Kyauta ga Alhazai a Makka Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta sanar da kulla haɗin gwiwa da wata gidauniya da ke Makkah a Ƙasar Saudiyya domin samar da ayyukan kula da idanu kyauta ga Alhazan jihar. Babban Daraktan Hukumar, Alhaji Ahmed Umar Labbo ne ya bayyana hakan a birnin Makkah na Ƙas...

Wani Maigadi Ya Sace ‘Ya’yan Ubangidansa a Minna 03/06/2026

Wani Maigadi Ya Sace 'Ya'yan Ubangidansa a Minna

Wani Maigadi Ya Sace ‘Ya’yan Ubangidansa a Minna Daga Aliyu Lawal Wani maigadi a garin Minna na Jihar Neja ya yi batan dabo da ’ya’yan ubangidansa su biyu. Bincike ya nuna cewa lamarin ya faru ne a yankin Brighter da ke Minna a ranar Lahadin da ta gabata, bayan da mahaifin yaran, wanda ɗan kasuwa ne, ya kasa gano inda ’ya’yansa Umar da [....

NCFBP: Jigawa Ta Fara Shirin Tallafa wa Iyalai Marasa Ƙarfi da Abinci 03/06/2026

NCFBP: Jigawa Ta Fara Shirin Tallafa wa Iyalai Marasa Ƙarfi da Abinci

NCFBP: Jigawa Ta Fara Shirin Tallafa wa Iyalai Marasa Ƙarfi da Abinci Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce ta amince da ƙaddamar da haɗin gwiwar sassa daban-daban na Shirin BankinAbinci ga Al’umma na Kasa, wato National Community Food Bank Program NCFBP, reshen shiyyar Arewa maso Yamma, wanda Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu za ta ƙaddamar a Cibiyar Kula d...

Photos from Radio Nigeria Kaduna's post 02/06/2026

Vice President Kashim Shettima Receives delegation from the World Intellectual Property Organization (WIPO), led by its Director-General, Mr Daren Tang, and top Nigerian government officials at the Presidential Villa

During the interactions, The Vice President and WIPO agreed to deepen collaboration to turn Nigeria’s intellectual property (IP) into tangible financial assets.

The target is to commercialise research from Nigerian universities and support the creative economy through stronger technical cooperation, deeper institutional support, expanded capacity-building, among others.

Photos from Radio Nigeria Kaduna's post 02/06/2026

School Children / Teachers Abduction: FCT , Adamawa, Lagos Teachers Join Nationwide Protest

Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

http://www.radionigeriakaduna.gov.ng/

Address


No. 7 Yakubu Gowon Way
Kaduna
800238