Ba wai burina in fusata matasa bane wajen gogaya da iya yayan gidan su.
Ama dole ne matasa sai mun motsa mudin muna san sauyi.
Shiru baya maganin komai.
Musa aran mu za mu iya siyasa komai nata abude yake kaima zaka iya.
Muna kuma fata hadi da roko wajen iya yan gidan namu da subamu goyan baya hadida gudun muwa mudun suna san chi gaban mu a siyasa.
Iya yan gidan mu bakin hidima munyi muku kuma wannan damar kune na kubamu shawara da taimako dan ganin munyi gudu tare mun tsira a tare.
Ga zabe nan na jam'iyya yatunkari Kai don Allah shuwagabanin da masu fada aji kubari ayi zabe don samin nasara mai dorewa da cigaban matasan. Don ahaka ne zamugane munsu son gyara.don zaben 2027 Amman inkusa matasa agaba, don kullum sai abaki kuke fadan matasa- matasa kune kashin bayan al'umman, kune zamusa agaba don cin nasara. Amman daga lokaci yayi sai muga miyar dai tajiyace, tuwanma nashekaran jiya ne. Yakamata mufara Ganin sauyi tun daga (Congress)
Muzama masu juriya da jajircewa babu abinda zai gagare mu da yardan allah.
Allah ya shiga lamarin mu baki daya damu da Shuwagabanin mu AmeeN.
PDP Mobilizing and awareness forum kaduna State
Awareness through our community
Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Rigasa
Kaduna
