Abubakar Ahmad Fadi Alheri Ko Tan Tabara Groupon?

Abubakar Ahmad Fadi Alheri Ko Tan Tabara Groupon?

Share

Abubakar Ahmad Fadi Alheri Ko Tan Tabara Group?

Photos 22/08/2022
21/06/2022

ASLM .
Nasarun minallah taimako a gurinka yake ubangijin bayi ka taimaki bayinka kayi mana zabi nagari da yardanka .

19/06/2022

A Najeriya Aka Haifemu Kuma A Nan Za Mu Mutu, Inji Likitar Najeriya Da Taƙi Amincewa Da Zuwa Ƙasar Canada Tayi Aiki

Wata Likitar Najeriya mai suna Fatima ta ɗauki hankula bayan da ta bayyana cewa an mata tayin zuwa ƙasar Canada ta zauna kuma ta yi aiki amma ta ƙi.

"Nayi imanin Najeriya zata cigaba, lokaci ne kawai dan haka zan tsaya a gina ƙasar da ni. Da yawa abokan aikina sun gudu ƙasashen waje inda s**a samu aiki amma ni da wasu saura munƙi guduwa. Anan aka haifemu kuma anan za mu mutu". Inji Fatima

Wasu sun yaba mata saboda kishin ƙasar da ta nuna yayin da wasu kuma s**a ce ta yi hakan ne saboda ta fito daga gidan iyaye masu hannu da shuni.

Photos from Arewa Media's post 13/06/2022
Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Kawo Rad Kawo Kaduna
Kaduna