12/03/2023
aslm. abokae ya kuke, dafatan kuna lapiya, kuyi hakuri kunjimu ko rayuwar ce wallahi sai a hankali,
amma insha allahu zamuyi kokarin magance muku damuwoyinku da ikon allah. ya kuma shirye shiryen azumi?
03/07/2022
alhamdulillh, sorry for taking a longtime without post in this gentle men group.. ya kuke ya shirye shiryen sallah. muna fatan allah ya nuna da re da lapiya. ameen
07/06/2019
Barkanmu da sallah...allah ya maimaita mana muga ta badin badada ameen......!
09/06/2018
Aslm abokae. Ya ibada muna fatan Allah yasada mu da alkairan dake cikin wannan wata amin. A har kullum muna tare daku, Mun gode
20/01/2018
Barkanmu da war haka aabokae
18/09/2017
Aslm agareku,Dafatan kuna cikin koshin.kunjimu shiru yanayin aikine wlh,kuma bayan haka amsoshin Tambayoyinku suna nan tafe bada dadewa,mun gode
09/05/2017
Ga wannan littafin domin chancharewa da nishadi.HAKKIN SO,kune meshi a kasuwa.
09/05/2017
Hello ladies n gentlemen. , ya xafi, dafatan kunanan lpa.kuyi hakuri xamuyi kokari domin magance wadannan chakwakiyoyi. A kafta.
10/03/2017
KUSAURARA INA MASOYA SUKE
ko kunsan muna tsalalan kalaman
SOYAYYA wanda zaka rikitar da KWAKWALWAR BUDURWA TA DAWO TANA SANKA SO GASKIYA:
TO ALBISHIRIN KU:muna zafafan kalmomin da zamu dinga suburbu do muku;bayan haka littattafae da dama na soyayya; daga karshe kuma ga number :08136374983: don (WHATSAPP SAE NA GANKU)
08/08/2016
Barkan mu da warhaka frndz