Jama atu,ahbabu tijjaniyya wadda awa.
this page has been founded purposely to promote islamic philosophy.and to educate people more about tijjaniyya discipline and
ideology.
03/06/2026
Abu ne mai matuqar wahala,ka samu wanda yake kiyayya da wannan bawan Allah da kuma bayyana kiyayyar sa ga re shi,Sannan ka same shi da soyayyar Manzon Allah SallalLaHu AlaiHi wasallam ta gaske.Wannan abu yana da matuqar wahalar haduwa wuri daya.
Saboda haka muna taya ku Murna da kuka bar Jama'ar da s**a ce Mahaifan Annabi sallalLaHu AlaiHi wasallam suna Aljannah,kuma koma wayanda ke cewa suna wani wurin daban.🌎🌎🌎
Muna taya ku Murna,da kuka bar hanyar bata wacce mahaifan ku s**a rayu kuma su ka mutu akai,kuka koma ta shiriya wacce take ta dai dai.👍👍👍
Muna taya ku murna da kuka shirya taron da baku taba shiryawa ba,wanda yafi dukkan taron da kuka taba yi dan Annabi SallalLaHu AlaiHi wasallam.🙏🙏🙏
Ga kuma Albishir da muke yi muku.Daga jiya da kuka koma hanyar shiriya,duk girman garin kano an daina wazifa,an daina karatun Dala'ilu,haka Al'umma s**a rika fitowa da Ishiriniyar su,da Alburda suna ta konawa.🥹🥹🥹🥹
Muna yi muku Albishir tunda kun bar taro dan Anmabi SallalLaHu AlaiHi wasallam Tau duk Girman Kano kowa yayi na karshe daga wannan shekarar ba wanda zai kara Maulidin Manzon Allah salalLaHu AlaiHi wasallam🙏🙏🙏🙏🙏
Ku kuma wayanda basu ji dadi ba ,mutanen kano da ko ina ma,ga naku albishir nan;
Abinda AllaH ssubhaHu wata'alah yace a gaya muna shine;
يأيها الذين ءامنوا عايكم أنفسكم لا يضركم من ضلا إذاهتديتم
Allah yace Kowa yayi ta kansa ,ya kulanda shiriyar sa,wanda duk ya bata ba zai cuyar da ku ba,matuqar dai kun shiriya❤️❤️❤️
Mun kara yin godiya bisa qaruwar Ni'imah
Faidat Tijani da taggame daukacin Duniya
Allah ka raya mu akan wannan hanyar ka kashe mu akan ta,ka tashe mu akan ta
2/6/2026
03/06/2026
WELCOME TO SUNNAR IZALA 😁
1. Mauludin Annabi Bidi'a, Musabaqar Qur'ani Sunnah
2. Waqen Yabon Annabi Bidi'a, Waqen Yabon Sahabbai, Malamai, Kungiya, Kasa, Sunnah!
3. Zagin Sahabbai K@furci, Z@gin walidan Annabi SAW sunnah
4. Annabi bai san gaibu ba, Ibn Taimiyya ya san ta!
5. Charbi bidi'a, Counter Sunnah
6. Jiyarwa da Ladan Bidi'a, Jiyarwa da Lasifika Sunnah
7. Barar Almajirin Qur'ani (allo) ba kyau, Yawon Maula (Kwaram da Ci da Addini ofisoshin gwamnati) Sunnah!
8. Masu yabon Annabi jahil@i, masu yabon malaman kungiya Masana!
9. Taron Addu'ar Uku, Bakwai, Arba'in bidi'a, taron Addu'ar ƙasa, ko na Siyasa, da addu'ar “Aunaka-Aunaka”, Sunnah!
10. Annabinsu yana kuskure, Ibn Taimiya ba ya kuskure
11. Talakan dan Dariqa dan bidi'a, Mai kudin Dariqa Ahlussunnah
12. Taron Mauludin talaka bidi'a, Taron Mauludin Mai Kudi, Sunnah!
13. Wanda ya ce Siyasa Ta Fi Sallah Musulmi don yana kungiya, Wanda ya ce Salatul Fatihi ta fi Salatin Ibrahimiyya € don ba ya kungiya!
14. Duk Salatai banda "Ibrahimiyya" Bidi'a, amma idan a "Muqaddima" ne, Sunnah! (ba aya ba hadisi)
15. Annabi yana kuskure, Ibn Taimiyya ba ya kuskure
16. Shehu Tijjani bai karbi sako daga Annabi ba, Ibn Taimiyya yana karba
17. Tawassuli da Annabi Bidi'a, Tawassuli da shinkafa da jinin kaza, Sunnah!
18. Tabarruki da Waliyyai bidi'a, Tabarruki da gawar Ibnu Taimiya, Sunnah!
19. Ziyarar Raudar Annabi bidi'a, Ziyarar Kabarin Buhari, Sunnah!
20. Rokon Allah don Annabi bidi'a, rokonsa don kyawawan aiyuka Sunnah
21. Durqusa wa iyaye shirka, durqusa wa 'yan siyasa wajen maula, Sunnah
22. Zagin malaman wasu Sunnah, taɓa malaman kungiya taɓa Sunnah
23. Daukaka murya wajen Ambaton Allah bidi'a, Daukaka murya wajen wake-waken Kungiya Sunnah
24. Zikiri a Masallaci Bidi'a, Training da raye-raye a masallaci Sunnah
25. Rawar Zikiri da yabon Annabi bidi'a, Rawa da wake-waken Agaji Sunnah
26. Addu'a bayan sallar farilla bidi'a, neman taimakon kungiya bayan sallar farilla Sun
02/06/2026
ZAMA NA BIYU: DAGA TASKAR TIJJANIYYA 🔴
_________________________________________________
Ku tare mu anjima kadan insha Allah cikin wannan Karatu mai Dogon Zango zama na biyu =>>
Topic din mu na yau shine:
" " R.T.A
Malamai masu gabatarwa:=>
Sheikh Dr. Amb Sheik Nasir Sheik Ado Musa
Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi
Sheikh Imam Abulfathi Sani Attijjany
_________________________________________________
TIME: 8:30PM
Allah ya bada ikon halarta da sauraro Ameen.🤲🏾
02/06/2026
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun!
Allah ya yiwa daya daga cikin matan Sheikh Ibrahim Niasse ( rta ) rasuwa Sayyida Mam Astu Yang mahaifiya ga Sheikh Muhammad Yasin da sheikh Abdussamad Niasse da Sayyida Lubabatu Niasse
Allah ya jaddada mata rahma.
inji ibn taimiyya
Ashe ibn taimiyya Babban Arifine Kuma kudhubi a izala.kusaurara KUJI abin mamaki.
31/05/2026
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
_________________________________________________
DAGA TASKAR TIJJANIYYA 🔴✨
Ku tare mu anjima kadan insha Allah cikin wannan Karatu mai Dogon Zango==>>
" "
Malamai masu gabatarwa:=>
🇳🇬 Sheikh Dr. Amb Sheik Nasir Sheik Ado Musa
🇳🇬 Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi
🇳🇬 Sheikh Imam Abulfathi Sani Attijjany
_________________________________________________
TIME: 4:30PM
Allah ya bada ikon halarta da sauraro Ameen.🤲🏾
Hukuncin bin Madabuki Sallah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Telephone
Website
Address
Kaduna North
Kaduna
