12/03/2026
Sanarwa Daga Ofishin ADC Na Mazabar Rigasa
Asabar 7, Maris 2026.
Ofishin Jam'iyyar ADC (African Democratic Congress) na mazabar Rigasa yana farin cikin sanar da mambobinsu cewa zasu fara aikin shigar da sunaye a cikin babban kundin rajista (record) ga dukkan wadanda s**a riga s**a yi rajista ta yanar gizo (e-registration).
Ana kira ga dukkan mambobin da s**ayi katin zama yan jam'iyya a waya ko kwamfuta da su gaggauta zuwa ofishin jam'iyyar domin kammala wannan tsari.
Duk wanda zezo yayi printing din katin nashi yazo dashi domun yasama damar shiga cikin kundin Jam'iyya
Wannan aiki za'afarashi daga gobe lahadi 8, maris 2026 lokaci 8am zuwa 11am
Adireshin Ofishin:
Lamba: No. 1 Zaria Road.
Wuri: Layin Musa Dan Bade, Garage Street, Rigasa, Kaduna.
Jagora:
Wannan aiki yana gudana ne karkashin jagorancin Umar Idris,
Magatakarda Riko (Acting Secretary) na jam'iyyar ADC a mazaubar Rigasa.
Sakon Tunatarwa:
Yana da kyau ku tafi da duk wata shaida da kuke da ita (kamar lambar rajista ko hoton abinda kuka cike a baya) domin saukaka aikin.
Don neman karin bayani ku tuntubi wannan lambobin.
08134384046, 09031653685, 09135162121.
Daga Sakataren Yada Labarai ADC Gundumar Rigasa
Abdulhamid Baba (Baban Salma).

21/01/2026
25/12/2025
16/12/2025
28/10/2025