Baye inyass

Call Directions Contact the organization

Baye inyass Baye inyass Ahlul Faithati Mai Diwani Group Kaduna state

Alhamdu Lillah. 🇳🇬Hadiyyar Bajimin Sa na farko ga Annabi Muhammadu (SAW) Niyaba ga Shehu Ibrahim Inyass Radiyallahu Anhu...
19/08/2026

Alhamdu Lillah. 🇳🇬
Hadiyyar Bajimin Sa na farko ga Annabi Muhammadu (SAW) Niyaba ga Shehu Ibrahim Inyass Radiyallahu Anhu Haka kuma Niyaba ga Duk Ahlul Faidhati Mai Diwani Group baki daya a shirye-shiryen Maulidin Bana na Rabi'ul Auwal, a Zawiyyar Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, bisa jagorancin *HADARA*
Wanda Shehu Malam Musa Obajana da Mataimakansa s**a bayar
Yau 6 ga Rabi'ul Auwal 1448 (19/8/2026).
Nigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬

Electrician in Ahlul Faithati Mai Diwani Group Nigeria
11/02/2026

Electrician in Ahlul Faithati Mai Diwani Group Nigeria

Ahlul Faithati Mai Diwani Group international Nigeria Leader of sheikh ismail umar almadda Mai Diwani Katsina maulud Bay...
11/02/2026

Ahlul Faithati Mai Diwani Group international Nigeria
Leader of sheikh ismail umar almadda Mai Diwani Katsina maulud Baye Nyass 2026 Katsina State Nigeria Alhamdulillah Wal Abdulillah

Faydha Tijaaniya | Nigéria 🇳🇬 | NÉCROLOGIE Le Président sortant de l'État fédéral du Nigéria Muhammadu Buhari a rendu l'...
13/07/2025

Faydha Tijaaniya | Nigéria 🇳🇬 | NÉCROLOGIE

Le Président sortant de l'État fédéral du Nigéria Muhammadu Buhari a rendu l'âme cet après-midi à Londres

Il était ami et proche collaborateur des dignitaires de la Faydha Tijaaniya, notamment feu Shāykh Ahmed Tidiane Ibrahima Niass Al Khalifa et Shāykh Mouhamadoul Mahi Ibrahima Niass.

Faydou Actu présente ses condoléances à toute la population nigériane

Qu'Allah soit satisfait de lui 🤲🏽

Alhamdulillah màshà Àllah Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Senegal Karkashin Jagoranci sheikh ismail Umar Almadda Mai Diw...
03/04/2025

Alhamdulillah màshà Àllah Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Senegal
Karkashin Jagoranci sheikh ismail Umar Almadda Mai Diwani Group Nigeria
Sunkaima khalifa ziyarar Barka Da Sallah A madinatu kaulaha Allah yakaramusu Lafiya Da Tsawan Rai cikin Faila Amin

Sheikh' Ismail Umar Almadda Mai Diwani Nigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬
30/01/2025

Sheikh' Ismail Umar Almadda Mai Diwani
Nigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬

28/01/2025

Mäshá Alláh
Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Nigërïä 🇳🇬🇳🇬🇳🇬

Alhamdu Lillah MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) NA KANO 2025/1446BH (RANA TA TAKWAS)RANAR BABBAN TAROYadda aka gudana...
28/01/2025

Alhamdu Lillah
MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) NA KANO 2025/1446BH (RANA TA TAKWAS)

RANAR BABBAN TARO

Yadda aka gudanar da zaman Ranar Babban Taro na Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Na Kano 2025/1446BH, daga masaukin Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani).
Maulidin na bana ya haɗa abubuwa na tarihi kamar haka:
1. Ya zo daidai lokacin da aka cika shekara 80 da zuwan Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Kano a karon farko a 1945
2. Ya zo a lokacin da aka cika shekara 90 da Haɗuwar Shehu Ibrahim Inyass (RTA) da Sarki Abdullahi Bayero (RTA) a Makkah, yayin gudanar da Aikin Hajjinsu a shekarar 1935.
3. Sannan ya zo a daidai lokacin da aka cika shekara 78 da fara Majalisin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) a Nijeriya, a fadar Sarkin Kano a 1948.

Taron ya gudana ne a Yau Asabar 25 ga Rajab, 1446BH (25/1/2025) a Birnin Kano Shalkwatar Faila ta Duniya (Asimatul Faidhati).

Wal Abdu Lillah ñigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬

Alhamdulillah
25/12/2024

Alhamdulillah

Sheikh Mai Diwani Bahru
16/08/2024

Sheikh Mai Diwani Bahru

Address

Kagoro Road Kaduna South
Kaduna

Telephone

+2348167284548

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Baye inyass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Baye inyass:

Shortcuts

Share

Category