13/07/2025
Faydha Tijaaniya | Nigéria 🇳🇬 | NÉCROLOGIE
Le Président sortant de l'État fédéral du Nigéria Muhammadu Buhari a rendu l'âme cet après-midi à Londres
Il était ami et proche collaborateur des dignitaires de la Faydha Tijaaniya, notamment feu Shāykh Ahmed Tidiane Ibrahima Niass Al Khalifa et Shāykh Mouhamadoul Mahi Ibrahima Niass.
Faydou Actu présente ses condoléances à toute la population nigériane
Qu'Allah soit satisfait de lui 🤲🏽
03/04/2025
Alhamdulillah màshà Àllah Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Senegal
Karkashin Jagoranci sheikh ismail Umar Almadda Mai Diwani Group Nigeria
Sunkaima khalifa ziyarar Barka Da Sallah A madinatu kaulaha Allah yakaramusu Lafiya Da Tsawan Rai cikin Faila Amin
30/01/2025
Sheikh' Ismail Umar Almadda Mai Diwani
Nigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬
28/01/2025
Alhamdu Lillah
MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) NA KANO 2025/1446BH (RANA TA TAKWAS)
RANAR BABBAN TARO
Yadda aka gudanar da zaman Ranar Babban Taro na Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Na Kano 2025/1446BH, daga masaukin Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani).
Maulidin na bana ya haɗa abubuwa na tarihi kamar haka:
1. Ya zo daidai lokacin da aka cika shekara 80 da zuwan Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Kano a karon farko a 1945
2. Ya zo a lokacin da aka cika shekara 90 da Haɗuwar Shehu Ibrahim Inyass (RTA) da Sarki Abdullahi Bayero (RTA) a Makkah, yayin gudanar da Aikin Hajjinsu a shekarar 1935.
3. Sannan ya zo a daidai lokacin da aka cika shekara 78 da fara Majalisin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) a Nijeriya, a fadar Sarkin Kano a 1948.
Taron ya gudana ne a Yau Asabar 25 ga Rajab, 1446BH (25/1/2025) a Birnin Kano Shalkwatar Faila ta Duniya (Asimatul Faidhati).
Wal Abdu Lillah ñigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬
06/05/2024
Cheikh Ahmed Tidiane Cheikh Ibrahim Niass Al Khalifa, Yalna yalla yokku léram té tass niou ci barkem. Amine
30/04/2024
🛑Morocco 2024: Visit of Al Khalifa Sheikh Mouhamadou Mahy Ibrahim Niass to the King Hassan 2 Mosque Tuesday, April 30, 2024
29/04/2024
You have called to the best of the servants, what a word
My tongue is only one, but my heart is not lucky.
Live happily as long as you know Muhammad
In my house, the safe name is Hafez
See, it is obvious and obvious.
And the best messenger is to guide people or preach
May Allah's blessings and peace be upon him
With the family and friends, I can't say anything.
Righteousness of His great destiny and destiny