Assalamu Alaikum
jama'a muna godiya game da nuna kauna da kuka yi ta lokaci tare da jefa kuria da jawo hankulan jama'a da kuma wayar ma da mutane kai.
wajen jefa wa dan takaran mu Watau.
Hon. Mal. Muhammad Usman Makarfi. da ALLAH ya bashi nasarar lashe zabe a kananan hokumomin Makarfi/Kudan.
Muna godiya da Fatar Allah ya bada sa'a da kariyar Allah daga sharrin makiya.
AMEEEEEEEEEEN
Vote 4 Muhammad Usman As Member House of Reps 2015 APC
Vote social man and good politician for physical and human development.
Assalamualaikum. A jiya ne muka zaga mazabu hudu domin yakin neman zaben dan takarar majalisar tarayya mai wakiltar Makarfi/Kudan watau Hon. Mal. Muhammad Usman Makarfi. da fatar Allah ya bamu nasara, Ameen.
Mazabun da muka je sun hada da:
1- Marke
2- Dandamisa
3- Nassarawan Doya
4- Gubuchi.
Ga manyan masu yakin neman zabe kamar haka:
1- Dr. Yushau Ango
2- Aminu Ahmad
3- Engr. Gazara
4- Eja
5- Alh. Dalladi
6- Ahmed Nabature
7- Yunusa Chiroma
8- Sabiu Ibrahim
9- Umar Mairakumi
10- Abubakar Napale
11- Lawal Roshe
12- Garba Tela.
Ba zan yi tuya na mance da Albasa ba, Bello Sani Gimi. Da sauran Magoya baya Sai mu yan Rakiya akwai Suleiman Othman, Balarabe Othman, Ga Ishaya ga Umar Othman Nawa gani ni kaina Muazu Abdullahi Kudan.
Taro yayi taro, jama'a iya jama'a.
Talakawa, Manoma, matan Aure, yan mata, samari da tsofaffi sun karbi bakin su hannu biyu sunce baza a barsu a baya su ma sunce CHANJI, INSHA ALLAHU.
Assalamualaikum yan uwana na, na wannan shafin muna rokon mutane dasu zabi wainnan bayin Allah a karkashin jamiyar APC mai alamar tsintsiya.
1- Junaidu Yakubu Hunkuyi
A Matsayin Dan Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Mai Wakiltar Kamar Hukur Kudan.
2- Hon. Muhammad Usman Makarfi
A Matsayin Dan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Makarfi/Kudan.
3- Suleiman Othman Hunkuyi
A Matsayin Sanatan Kaduna Shiya ta Daya(Arewacin Kaduna).
4- Mal. Nasiru Ahmad El-rufai
A Matsayin Gwamnar Jihar Kaduna.
5- Gen. Muhammadu Buhari
A Matsayin Shugaban Kasar Nijeriya.
Allah yai mana sauyi Nagari.
Allah yai mana chanjin shugabanni na Alkhairi.
Allah ya bamu Nasara.
Ameen Summah Ameen.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kaduna
