29/09/2025
Abinda muke so mu isar musamman ga Gwamnati shine ta sani cewa tuhumar mu da suke yi da makiya Annabi ko munyi kaza da kaza, wannan tsohuwar magana ce ba yau aka fara ba. In Gwamnati tace akan wannan zata dinga k**a mu ko zata yi mana hukunci to kullum cikin hukunci zamu kasance don kullum karatun mu in an duba za a ga irin wannan.
~ Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo
13/11/2022
Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi, ya halarci wa'azin da kungiyar Izala ta gudanar jiya da Dare a garin Misau dake jihar Bauchi.
Shugaban kungiyar na kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau ne ya jagoranci wa'azin tare sakataren kungiyar Izala na kasa Sheikh Dr. Muhammad Kabiru Haruna Gombe da sauran manyan jiga-jigan kungiyar Izala.
Sheikh Ibrahim Dahiru usman Bauchi ya wakilci sarkin musulmi ne a wajen wa'azin, an gudanar da wa'azin ne daren jiya Asabar a kofar mai martaba sarkin Misau.
Na tabbata dubbannin musulmaine za suyi farin cikin ganin ana samun hadin kai a tsakanin jagororin bangarori na musulmi a Najeriya.
Allah ya taimaki shugabannin mu ya kara musu hadin kai, ya kara dorasu akan daidai.
✍️
Comr Abba Sani Pantami
19/04/2022
HOTUNA: YA YIN CIGABA DA ZIYARAR GANI DA IDO WANDA SHUWAGABANNIN JIBWIS SABUWA SUKEYI DOMIN DUBA YADDA AKE GUDANAR DA TAFSIRAI A DUKAN YANKUNAN KARAMAR HUKUMAR SABUWA BAKI DAYA.
Yau Kungiyar ta GUDANAR da ziyararta a Makarantun MATAN AURE in da ake gudanar da Tafsir.
Sun ziyarci makarantar MADARASATUL LUWAUL QURAN SABUWA da MADARASATUL RIYADUL QUR'AN SABUWA.
Dukkan wanann zagayen yana gudanane Karkashin jagorancin shugaban Kungiyar AS-SHEIK MAL BELLO USMAN SABUWA da sauran manyan Shuwagabannin Kungiyar Mai Albarka.
A yayin ziyarar Manyan Malamai sun gidanar da takaitacciyar nasiha Mai ratsa zuciyar Mai sauraro.
Sannan Kuma sun kulle da adduah Allah Yasa muna daga cikin 'Yan tattun bayi da Kuma adduah Allah yakawomana zaman lafiya Mai dore a dukkanin yankin sabuwa da Katsina da Kuma Nigeria baki daya.
SABUWA✍️
Domin samun karatuttuka malaman Sunnah fellowhttps://chat.whatsapp.com/HYByiaGq0Nc7iIKVOeJDx6
002 JIBWIS SABUWA L.G KTS
WhatsApp Group Invite
04/08/2017
So kuke a barwa wasu Abujar?
JIBWIS is An Islamic organisation for the eradication of innovation and establishment of the Sunnah of the Holy Prophet (SAW).
10/04/2017
Bin Ciken Masana Yanuna Cewa
Mai Mata 1 Sunanshi 1 Sim
Mai Mata 2 Sunanshi 2 Sim
Mai Mata 3 Sunanshi 3 Sim
Mai Mata 4 Sunanshi 4 Sim
Gwauro Kuma >----> Insert Sim
*Tuzuru Kuma Invalid Sim*
*Wanda Yake Nema Kuma Sunanshi Network Busy*
*Wanda Aka Yaudara Kuma Sunanshi Network Failed*
*Wanda Yarinya Tana Sanshi Amma Iyayenta Basa Sanshi, Sunanshi Error In Network Connection*
*Wanda Aikinshi Yaudaran Yan Mata Sunanshi Rigistration Failed*
*Wanda Ya Auri Wanda Bata Sonshi Sunanshi Wrong Number*
*Wanda Yana San Aure Amma Ba Kudin Auran Sunanshi, Ur Accoun Is Too Low 4 Dis Cal Plz Load A Reacharge Card*
*Wanda Yaje Hira Aka Ki Fitowa Sunanshi, Number U'e Tryin 2 Cal Is Not Reachable At D Moment Plz Try Again Later*
*Wanda Yakai Sadaki Aka Kasashi Sunanshi DATA Mb 0.00
A Wanne Rukuni Kake/kike Banda Magudi