11/02/2022
SAKON BARKA DA JUMA'A daga Hon. Nazifi (Tagwaye) Dand**o Dan autan mabiya umarnin Dan Sarki mai jiran gado alh Abdullahi Abbas. Da hon. Dan saddi dawa (Hausawa). Alhamdulillah godiya ta tabbata ga allah s.w.a me kowa me komai, muna rokon allah yabamu lfy da xama.lfy muna rokon Allah ya taimaki shugabaninmu ka iyamusu da iyawarka, Allah kashiga al'amarin alh. Abdullahi Abbas sunusi shugaban jam'iyyar APC na kano state hawa biyu. bisa sahalewar Alh. Murtala Sule Garo mai jiram gado magajin ganduje. Bisa sahalewar Hon. Abba Abdullahi ( Cimale dan d**o).
06/12/2021
PDP ta yi tir da kai wa ofishin Sanata Barau hari
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta yi tir da harin da ƴan daba s**a kai ofishin Sanata Barau Jibrin. Hakan na cikin wani saƙon murya da sakataren yaɗa labaran jam’iyyar Bashir Sanata ya…
06/12/2021
APC ba ta ci zaben Gwamnan jihar Osun ba, murdiya aka yi – Tsohon Mataimakin Shugaban Majalisa
Hon. Lasun Yusuff, ya hakikance a kan murdiya aka yi zaben gwamnan jihar Osun a 2018. Lasun Yusuff yace irinsu Omo-Agege aka yi da su domin a hana shi nasara.
06/12/2021
Rikicin APC Kano: Da alamu Tinubu zai koma tsagin Shekarau, sun gana a asirce
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar AKano ta samu tangardar cikin gida yayin da 'yan tsagin Ganduje da na Shekarau s**a samu sabani a ra'yoyin siyasar jihar Kano.
06/12/2021
Da addu'a zamu karbi mulkin Najeriya, matar Atiku ta magantu kan shirinsu a 2023
Matar Atiku ta kara tabbatar da cewa, mijinta zai tsaya takara, kuma Allah yake roko ya bashi mulkin Najeriya a zaben 2023 mai zuwa. Ta bayyana yadda halin Atik
05/12/2021
Kai Tsaye Jafar-Jafar, Barr. Bulama Bukarti, Bayan Gama Shari'ar Ganduje da Barr Abba Hikima.
Kada ku manta ku danna subscribe kana ku taba alamar kararrawa mungode. DailyPost Hausa Tv
05/12/2021
Hanya me hada zumuncin dole : Kwankwaso da Tambuwal sun hadu wajen daurin aure – Daily Independent Hausa 24
Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal sun hadu wajen daurin aure da aka gudanar a jihar Kano. Daily Independent Hausa 24 ta rawaito ‘yan siyasar biyu sun hadu ne a wajen daurin auren ‘ya ‘yan marigayi Alhaji Ibrahim Dangulguli Koki ...
04/12/2021
Bangaren Jam'iyyar APC dake rigimar shugabanci a Lagos ya koma PDP
Bangaren Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya a Jihar Lagos da ake yiwa lakabi da ‘Lagos-4-Lagos’ ya bayyana komawa Jam’iyyar PDP a wani biki da aka gudanar wanda ya samu halartar tsohon shugaban Majali…
04/12/2021
Gwamnatin Ganduje ta rufe ofishin Lauyan tsohon Sarki Sanusi bayan hukuncin Kotu
Rahotanni dake hitowa daga jihar Kano sun bayyana cewa gwamnatin jihar ta kwace ofishin lauyan tsohon sarki, Sanusi Lamido, bayan hukuncin kotu na biyan diyya.