Kungiyar cigaban karamar hukumar Kura
Ta ya bawa Mai girma Dan majalisar Kura madobi da garin Malam Hon. Datti Kura
Bisa namijin kokarin da yayi na bayar da offer ga Yan uwa
Muna fatan alheri da kuma addu'ar zage dantse da kawo cigaba nan gaba wannan yankin namu
Musamman kura
Kura political network
POLITICAL organisations
Nigeria 🇳🇬 National Anthem Changed.
The old anthem, “Nigeria, we hail thee”, composed when Nigeria gained independence on October 1, 1960, has replaced the “Arise, O Compatriots” anthem.
Lillian Jean Williams, a British expatriate who lived in Nigeria during its independence, penned the lyrics for “Nigeria, we hail thee,” while Frances Berda composed the music. The anthem played a significant role in shaping Nigeria’s national identity and unity during the 1960s and late 1970s.
What are the lyrics to Nigeria We Hail Thee?
Nigeria, we hail thee,
Our own dear native land,
Though tribe and tongue may differ,
In brotherhood, we stand,
Nigerians all, and proud to serve
Our sovereign Motherland.
Our flag shall be a symbol
That truth and justice reign,
In peace or battle honour’d,
And this we count as gain,
To hand on to our children
A banner without stain.
O God of all creation,
Grant this our one request,
Help us to build a nation
Where no man is oppressed,
And so with peace and plenty
Nigeria may be blessed.
Duk wanda baiyi jarabawar sa ta JAMB ba
Sakamakon Matsalar Computer, ya hanzarta ya Kara fito da slip dinsa domin yin Jarabawar Gobe
Farouk Babba
Fcapt Sen.
Kura political network
Ta taka rawar gani
A dan watanni kadan
Wajen ganin karamar hukumar kura ta kara cigaba
KURA POLITICAL NETWORK
TAYI ALKAWARIN JAJIRCEWA WAJEAN GANIN KARAMAR HUKUMAR KURA TAYI GOGAIYYA DA KANANAN HUKUMOMIN KASAR NIGERIA WAJEN CIGABA DA SUNA. INSHA ALLAH
KURA POLITICAL NETWORK ZATA TSAYA KAI DA FATA DAN GANIN ASAMAR DA SHUWAGABANNI NA GARI DA ZASU TAIMAKI WANNAN YANKIN NAMU, DA YARDAR ALLAH.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kura
Kano
