Muna Allah wadai da Abun da wani Dan Takara yayi A wajan saukar karatun Al qurani a mazabar sharada
KANO muncipal A YAU
kuna da damar da zaku rubuto shawarwarin ku domin mika shi ga shugaban kamramar hukumar birni da kewaye kuma in sha Allahu za a duba su k**ar yadda kuka rubuto
01/09/2021
SHUGABANCIN MATASHI 001.
Dukkan Wata Al'umma dataci gaba Hakan Ya Samune Bisa Jajircewar da Ilimin Matasan Wannan Al'umma, Hakan ne Yasa Mai Girma Shugaban Karamar Hukumar Birni da Kewaye Ya Bada Mahimmancin Gaske akan Harkokin Matasa Maza da Mata Domin Inganta Rayuwarsu da Dogaro da kai da Zama Jagororin Al'umma a Matsayin Shugabanni na Gari.
Hon. Comr. Alfindiki Faizu Ya Bawa Matasa Mahimmancin Gaske da Kaso 75% Cikin Dari a Matsayinsa na Matashi Mai Kishin Matasa duk domin Ciyarda Yankin Karamar Hukumar Birni Gaba daga Matsayin da take Kai a Yanzu.
Mai Girma Chairman Ya Bama Matasa dayawa dama a Cikin Mulkinsa domin Kawo Tunaninnika Mabanbanta daga Bangarori da dama na Rayuwa, A Matsayinsu na Mataimaka na Musamman Duk Domin Ciyarda Yankin Gaba.
Hon. Yana da Kudirori da dama ga Mutanen KMC Musamman MATASA a Dan Lokaci Kadan Mutan Birni Zasu dara Su Warwasa tareda Kwasar Romon Dimokradiyya a Karkashin Mulkinsa.
28/06/2021
NECO: AN BIYAWA DALIBAI 400 KUDIN JARABAWA A KANO MUNICIPAL.
Dangane da faduwar jarabawar ta bana, Mai Girma Comrade Faizu Alfindiki, Shugaban Karamar Hukumar, ya raba form na mutane 400 da s**a fadi Qualifying, k**ar yadda Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR ya taimaka da biyan kudin.
Kwamared Faizu Alfindiki, ya yaba wa Gwamnan kan kokarinsa na inganta harkar ilimi a Jihar Kano, ya gode masa kan yarda ya biya kudin jarabawar, yana mai cewa.
โTabbas, daliban da s**a fadi jarabawar iyayensu ba su da halin biya hakan ta sanya gwamnan biyan domin idan ba a tallafa musu a harkar ba, wasu za su lalace."
Shugaban Karamar Hukumar ya raba form din ga Kansiloli, Dagatai, Mashawarta, Dagatai, da Shugabannin Dalibai na KAMUSA, duk a kokarin ganin sakon ya tafi inda ake bukata.
Ya yi kira gare su da su tabbatar sun zabi mutanen da s**a dace, ya kara da cewa duk wanda bai yi hakan ba za a hukunta shi.
Taron ya samu halartar Shugaban Dalibai na Jahar Kano Comr. Hamza Musa Uba Mai Nasara, National President (NAKSS), Comr. Nafi'u Abdulaziz, President Kano Municipal Student Association (KAMUSA), Comr. Nura Nagoda SSA Student Union da kuma Amb Asaisa Na Abba SSA Student Affairs.
๐ธ: Zulkifil Ibrahim.
Ukashat Baye
Special Adviser Social Media
Kano Municipal
June 28, 2021.
01/04/2021
๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐ฎ'๐๐ซ ๐ฆ๐ฎ ๐ญ๐ ๐ฒ๐๐ฎ
๐๐ ๐ฎ๐๐๐ง๐ ๐ข๐ฃ๐ข ๐คฒ๐ค๐ ๐ง๐ฎ๐ง๐ ๐๐๐ง๐ ๐ฐ๐๐ญ๐๐ง ๐๐๐ฆ๐๐๐๐ง ๐ฆ๐ฎ๐ง๐ ๐ฆ๐๐ฌ๐ฎ ๐๐ฆ๐๐ง๐ข ๐๐๐ค๐๐ข ๐๐ ๐๐ข๐ค๐๐ค๐ค๐ข๐ฒ๐๐ซ ๐ฅ๐๐๐ข๐ฒ๐
*๐๐ ๐ฎ๐๐๐ง๐ ๐ข๐ฃ๐ข๐คฒ ๐ค๐ ๐ญ๐๐ข๐ฆ๐๐ค๐ ๐ฆ๐ฎ ๐ฐ๐๐ฃ๐๐ง ๐ฒ๐ข ๐ฆ๐๐ค๐ ๐๐'๐ ๐๐ ๐ค๐ฒ๐๐ฐ๐๐ฐ๐๐ง ๐๐ฒ๐ฒ๐ฎ๐ค๐ ๐๐๐ข๐ค๐ข๐ง๐ฌ๐
19 ๐ฌ๐ก๐'๐๐๐๐ง 1442 ๐๐
1, ๐๐ฉ๐ซ๐ข๐ฅ 2021 ๐๐
๐๐๐ฎ๐๐๐ค๐๐ซ ๐๐๐๐ฆ (๐๐๐ง ๐ฆ๐๐ฆ๐) ๐ฌ๐๐ง๐ข๐จ๐ซ ๐๐ฉ๐ข๐๐ข๐๐ฅ ๐๐๐ฏ๐ข๐ฌ๐ ๐ญ๐จ ๐๐ฑ๐๐๐ฎ๐ญ๐ข๐ฏ๐ ๐๐ก๐ข๐ซ๐๐ฆ๐๐ง ๐ค๐๐ง๐จ ๐ฆ๐ฎ๐ง๐๐ข๐ฉ๐๐ฅโ๏ธโ๏ธโ๏ธ
30/03/2021
๐๐๐ข๐ ๐ข๐ซ๐ฆ๐ ๐๐ก๐ฎ๐ ๐๐๐๐ง ๐๐๐ซ๐๐ฆ๐๐ซ ๐๐ฎ๐ค๐ฎ๐ฆ๐๐ซ ๐๐ข๐ซ๐ง๐ข ๐๐ ๐๐๐ฐ๐๐ฒ๐ ๐๐จ๐ง. ๐ ๐๐ข๐ณ๐ฎ ๐๐ฅ๐๐ข๐ง๐๐ข๐ค๐ข, ๐ฒ๐ ๐ณ๐ข๐ฒ๐๐ซ๐๐ข ๐ฆ๐๐ค๐๐ซ๐๐ง๐ญ๐๐ซ "๐ ๐๐ฌ๐ญ๐ข๐ฏ๐๐ฅ ๐๐จ๐ฏ๐๐ซ๐ง๐ฆ๐๐ง๐ญ ๐๐ข๐ซ๐ฅ๐ฌ ๐๐ฎ๐ง๐ข๐จ๐ซ ๐๐ง๐ ๐๐๐ง๐ข๐จ๐ซ ๐๐๐๐จ๐ง๐๐๐ซ๐ฒ ๐๐๐ก๐จ๐จ๐ฅ" ๐๐๐ค๐ ๐ฆ๐๐ณ๐๐๐๐ซ ๐ณ๐๐ง๐ ๐จ.
28/03/2021
HON. FAIZU ALFINDIKI YA DAUKI NAUYIN MUTANE 200 DOMIN YI MUSU AIKIN IDO A KYAUTA, KAMAR YADDA YA YI ALKAWARI, LOKACIN DA YA DAUKI NAUYIN SANYAWA MUTANE GUDA 100 HAKORA KYAUTA.
Mai Girma Shugaban Karamar Hukumar Hon. Faizu Alfindiki, wanda ke ci gaba da yi wa al'ummar da yake shugabanta hidima, a wannan karon ya dauki nauyin maza da mata "200" a Karamar Hukumar don yi musu aikin ido kyauta.
A ranar Jumaโa, 19 ga watan Maris, shugaban karamar hukumar ya gudanar da aikin taimako, inda ya dauki mutane 100 daga mazabu 13 wayanda cutar hakori ta shafa, inda aka bai wa kowane mutum dashen hakori daya zuwa uku.
A kwanakin baya, shugaban ya yi alkawarin cewa nan gaba kadan, za a dauki mutane domin yi musu aikin idon. A yanzu haka Hon. Faizu Alfindiki ya cika alฦawarinsa.
Kamar yadda yake a da, kowace mazaba tana da jamaโarta, a wannan Karan ma haka, kuma wannan ya yi daidai da alkawarin da Hon. Faizu Alfindiki ya yi na tabbatar da cewa kowane yanki ya ci gajiyar dimokiradiyya a lokacin mulkin sa.
Office of the Executive Chairman Kano Municipal Local Government Council
Today, Sunday, 28th March 2021.
20/03/2021
SAUKAR ALQUR'AN: HON. FAIZU ALFINDIKI YA BAIWA DALIBAI "DUBU DARI BIYU DA SABA'EN (270,000) TARE DA SHADDODI DA ATAMFOFI.
Kimanin 'Dalibai 27 Kenan Maza da Mata wadanda s**ayi saukar Alqur'ani mai girma, sun rabauta da kyautar Dubu Goma-Goma ga ko wanne Mutun guda.
Maza wayandar s**ai saukar, Mai girma Chairman ya hada musu da shadda mai tsada yadi goma-goma.
Mata suma sun rabauta da kyautar Atamfa tirmi goma-goma, sannan ya hadawa ko wacce Mace guda da Kudi Naira dubu goma (10,000).
Shugaban Karamar hukumar Burni da kewaye, yayi kira ga daliban masu sauka da suyi amfani da abunda s**a koya kar suyi watsi da karatun Alqur'an domin ba karatun turanci bane da yake zama a kwa-kwalwar mutun, dole sai anayin bitarsa a koda yaushe sabo da karya zube.
_________________________
Office of the Executive Chairman Kano Municipal Local Government Council.
Today, Saturday, 20th March 2021.
_________________________
18/03/2021
Mai girma shugaban karamar hukumar birni da kewaye Hon. Faizu Alfindiki, ya kaddamar da allurar riga kafin cutar korona (Covid-19) A Asibitin Marmara dake mazabar Sheshe.
An yiwa shugaban tasa allurar tare da Daraktan Mulki (DPM) da sauran jami'an kiwon lafiya a matakin farko, k**ar yadda yake a jadawalin farko na allurar.
Mai girma Chairman a nasa jawabin, yayi kira ga al'ummar gari cewa da zarar lokacin karbar tasu allurar yayi to a hanzarta zuwa domin yi, ya kara da cewa, allurar ko kadan bata da wani nau'in cutar wa, kowa yaga yadda Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da zababben Gwamnanan Jahar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje Ofr (Khadimul Islam) aka yi musu tasu allurar kuma duk iri daya ce da wadda za'ayiwa kowa.
Yace, wannan allura ce yar gaske idan mukayi duba da cewa dukkanin kasashen duniya ana amfani da ita, Yau sati guda kenan da kaddamar da allurar a asibitin Malam Aminu Kano, an kuma yiwa kowa daga ciki, za aje ayiwa mai martaba sarki tasa.Da ace allurar tana da wani nau'in cutarwa da Shugaban Kasa da Mai girma gwamna ba zasuyi ba.
Ya sake kira ga mata mahukunta da zasu shiga cikin gida domin dada wayarda kan al'umma Maza da Mata.
_________________________
Office of the Executive Chairman Kano Municipal Local Government Council.
Today, Tuesday, 18th March 2021.
_________________________Abubakar Adam SSA
17/03/2021
๐๐๐๐๐๐๐๐'๐๐๐๐๐๐
๐ฆ๐๐ฌ๐ก๐ ๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐ด๐๐๐๐ ๐จ๐๐๐๐
๐ง๐ข ๐๐๐ฎ๐๐๐ค๐๐ซ ๐๐๐๐ฆ (๐๐๐ง ๐ฆ๐๐ฆ๐) ๐๐ข๐ค๐ข๐ง ๐ข๐ค๐จ๐ง ๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐ฌ๐ฎ๐๐๐ก๐๐ง๐๐ก๐ฎ'๐ฐ๐๐ญ๐ ๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐ฒ๐ ๐๐ณ๐ฎ๐ซ๐ญ๐๐ง๐ข ๐๐ ๐ฌ๐๐ฆ๐ฎ๐ง ๐ฆ๐ฎ๐ค๐๐ฆ๐ข ๐ง๐ (๐. ๐. ๐) ๐ง๐ ๐ฆ๐๐ข ๐ ๐ซ๐ข๐ฆ๐ ๐๐ก๐ข๐ซ๐๐ฆ๐ง๐ ๐ง๐ ๐ค๐๐ซ๐๐ฆ๐๐ซ ๐ก๐ฎ๐ค๐ฎ๐ฆ๐๐ซ ๐๐ข๐ซ๐ง๐ข ๐๐ ๐ค๐๐ฐ๐๐ฒ๐ ๐ฐ๐๐ญ๐จ ๐ก๐จ๐ง (๐๐๐ข๐ณ๐ฎ ๐๐ฅ๐๐ข๐ง๐๐ข๐ค๐ข)
๐ก๐๐ค๐ข๐ค๐ ๐๐ ๐๐๐ฎ๐ง ๐๐ ๐ณ๐๐ง๐๐ ๐๐. ๐ฎ๐๐๐ง๐ ๐ข๐ฃ๐ข ๐ฌ๐ฎ๐๐๐ก๐๐ง๐๐ก๐ฎ ๐ฐ๐๐ญ๐ ๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐๐๐ฒ๐ ๐๐ณ๐ฎ๐ซ๐ญ๐๐ง๐ข ๐๐ ๐ฐ๐๐ง๐๐ง ๐ฆ๐ฎ๐ค๐๐ฆ๐ข ๐๐๐๐
๐ ๐จ๐๐๐๐ ๐ค๐ฐ๐ซ๐๐ข ๐๐ ๐ ๐๐ฌ๐ค๐ ๐๐ ๐๐๐ฎ๐ง ๐๐ ๐ณ๐๐ง๐๐ ๐๐ ๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐ฌ๐๐ข ๐ ๐จ๐๐ข๐ฒ๐ ๐ก๐๐ค๐ข๐ค๐ ๐ฐ๐๐ง๐๐ง ๐ซ๐๐ง๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐๐ณ๐๐ง ๐ญ๐๐๐ ๐ฆ๐๐ง๐ญ๐๐ฐ๐ ๐๐ ๐ข๐ญ๐ ๐๐ ๐ก๐๐ค๐ข๐ค๐ ๐ฐ๐๐ง๐๐ง ๐ซ๐๐ง๐๐๐. ๐๐ ๐ฆ๐ฎ๐ฌ๐๐ฆ๐๐ง
๐ง๐ ๐ ๐จ๐๐! ๐ง๐ ๐ ๐จ๐๐!! ๐ง๐ ๐ ๐จ๐๐!!!
๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐ฎ๐๐๐ง๐ ๐ข๐ฃ๐ข ๐ฒ๐ ๐๐๐ฆ๐ฎ ๐ข๐ค๐จ๐ง ๐ฌ๐๐ฎ๐ค๐ ๐ฐ๐๐ง๐๐ง ๐ง๐๐ฎ๐ฒ๐ข๐ง ๐๐ ๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐ฒ๐ ๐๐จ๐ซ๐ ๐ฆ๐๐ง๐
๐ข๐ง๐ ๐ฆ๐๐ญ๐ฎ๐ค๐๐ซ ๐ ๐จ๐๐ข๐ฒ๐ ๐๐ ๐ฆ๐ฎ๐ฌ๐๐ฆ๐๐ง ๐ ๐ ๐๐๐จ๐ค๐๐ง๐๐ข ๐ง๐ ๐ง๐ ๐ ๐ฐ๐๐ ๐ฐ๐๐ซ๐ฆ๐๐ฒ๐ ๐ก๐๐ค๐ข๐ค๐ ๐๐๐ณ๐๐ง ๐ญ๐๐๐ ๐ฆ๐๐ง๐ญ๐๐ฐ๐ ๐๐ ๐ค๐ฎ ๐๐ ๐๐ ๐ข๐ซ๐ข. ๐๐๐๐ฎ'๐จ๐ข๐ง ๐๐ ๐๐ค๐ ๐ฆ๐๐ง๐ ๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐ฒ๐ ๐๐๐ซ๐ฆ๐ฎ ๐ญ๐๐ซ๐
๐ฌ๐ข๐ง๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ (๐๐๐ ๐๐๐๐) ๐.๐.๐ ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐
๐๐๐๐ ๐๐๐
๐๐๐๐๐๐
09/03/2021
MAI GIRMA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR BURNI DA KEWAYE HONOURABLE FAIZU ALFINDIKI, YA JAGORANCI WATA MUHIMMIYAR TATTAUNAWA TARE DA SHUWAGABANNIN TSARO DA KUMA MASU RUWA DA TSAKI A HARKAR TSARON YANKIN NASA.
Ganawar wacce aka fara da karfe 12:00 na rana, ta gudana ne a fadar shugaban Karamar hukumar da ke gidan Agogo.
Taron ya zo ne a daidai lokacin da ake fama da matsalar rashin tsaro a sassan kasar da dama.
A cewar Shugaban makasudin taron shine karawa juna sani da kuma sake futo da wasu dabaru kan al'amuran da s**a shafi harkar tsaro.
Ya shaidawa jamiโan tsaron da kada su ragawa masu aikata laifuka komai kankantarsu, ya ce idan aka k**a masu laifi to ayi gaggawar gurfanar da su a gaban kotu ta haka ne za'a cimma burin da ake so.
Shugaban Karamar hukumar ya nuna farin ciki kan yadda jami'an tsaron da suke Karamar hukumar suke gudanar da aikin su cikin kwarewa.
_________________________
Office to the Executive Chairman Kano Municipal Local Government.
Today, 9th, March, 2021.
_________________________abubakar adam
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kano
