Arewa For Atiku 2027

Directions

Arewa For Atiku 2027 A 4 A 2027 kungiya ce da ta dukufa wajen nemawa Arewa mafita da kyakkyawan shugabanci.

07/09/2026

Dattawan Kano Suna Gaisuwa Da Godiya Na Ziyarar Girmamawa da Professor Ahmad Shehu Jada Ya Kawo Musu A Jahar Kano.

07/09/2026
Tinubu ya bar Yan Arewa da waqar Rarara, Omologo!
27/08/2026

Tinubu ya bar Yan Arewa da waqar Rarara, Omologo!

Najeriya sai Atiku!
25/08/2026

Najeriya sai Atiku!

24/08/2026

Da alama su Peter Obi Tinubu suke yiwa aiki!

24/08/2026

Let’s build a fairer Nigeria together!

Support leadership that unites and treats every region with fairness. No room for tribalism, it's time for unity and progress for all.

Join the movement for a truly inclusive Nigeria. 💪

24/08/2026

Dole ne mu zabi Shugaban da zai yiwa kowa adalci, mu zabi Atiku Abubakar a 2027!

23/08/2026

Yau ake cika kwanaki 100 cif tun bayan da 'yan ta'adda s**a sace ɗalibai 42 a Jihar Borno.

Cikin damuwa nake kira ga Gwamnatin Najeriya da Borno, akan su kara kaimi wajen ceto mana yaranmu.

23/08/2026

Yau kwanaki dari da sace dalibai a jihar Borno, kuma har yanzu suna hannun Yan-ta'adda. Gwamnatin Bola Tinubu bata damu da matsalolin Arewa ba. 💔🥹

23/08/2026

Zamu shiga kowanne lungu na Arewacin Najeriya domin wayerwa da mutane kai. Atiku ne mafita 2027!

Address

Arewa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa For Atiku 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share