16/09/2022
youth social media political organization.(nyspo.)
Taro''' Taro''' Taro'''
Wannan kungiya tana gayyatar ko,wanne exco, da members, dama wanda yake sha'awar shiga wannan kungiya Mai Albarka MEETING gobe idan Allah ya kaimu
Wannan meeting din yanada matukar amfani sosae Dan Allah kowa yaxo.
Meeting points:Ado yola primary school naibawa.
Time: 3.00 pm
Date: 17.09. 2022
Dan Allah ayi kokari a fito da Wuri...
15/09/2022
.
Alhamdulillah.
A jiya ne yayin da muka halarci Taron kwamitin gamaiyyar kungiyoyin matasan na jahar Kano a karkashin jam'iyyar A, P,C.2023.
Domin yakin neman zaben Dr. Nasiru Yusuf gawuna /Garo.
Tare da shugaban kwamiti Hon.faizu Alfindiki da Hon.khalid disor,Kuma shugabannin kananan Hukumomi,Tare da Chairman na wannan kwamiti,Hon.Ibrahim sa'eed da secretary Hon.Bashir Barwa,da sauran shugabanni kungiyoyin
Kwamitin shi ke da alhakin tara kungiyoyin siyasa a kananan Hukumomi 15 da ke cikin birni Kano domin gaming an daidai su ,da kuma sanyasu cikin masu yakin neman zaben tare da fadakarda kungiyoyin da kyankkyawan manufofin jam'iyyar (A,P,C) Domin ci gaban gwamnati 2023,
Kwamitin ya fito da jimillar kungiyoyin siyasa 141 ciki harda wasu kungiyoyin da bah na siyasa ba da s**a mika bayanansu ga kwamiti domin su ma subada gudun mawarsu don a kaii ga cin zaben 2023.
Yayin da ake gudanar da taron aka karbi bakuncin Hajiya Amina shugaban kungiyar Atiku project.wacce yanxo haka ta koma tafiyar gawuna garo one Direction movement for 2023.Da tawagarta.
Sing..... ✍️
Treasure (Nyspo).
Saifullahi usman Naibawa.
01/09/2022
(Nyspo)
Amadadin wannan kungiya mai suna . Tana Mika sakon jajantawa zuwa ga yan kasuwa beirot da ke fadin jahar Kano. Domin wannan iftila'en da ya affkamusu Allah ubangiji ya mayarmusu,da marasa lafiya da ke asibiti Allah yabasu lafiya Wanda s**a rugamu gidan gaskiya Allah yajikansu da rahamma.
Sing... ✍️
Treasure,saifullahi usman Naibawa
27/08/2022
KASUWAR ƳAN ITACE TA MARIRI BA GURIN GWAMNATI BANE 👌
Kasuwar ƴan itace dake garin Mariri ba guri ne na gwamnati ba, guri ne mallaki ƴaƴan marigayi tsohon gwamnan jihar Kano wato Audu Bako.
Kuma ba Gwamnatin karamar hukumar Kumbotso ce ta tashi masu sana'a ba , masu mallakar gurin sune s**a sanar da gwamnatin zasuyi amfani da kayan su.
Gwamnati tayi kokarin intervening dan samarwa al'ummar inda zasu je suci gaba da sana'a, kuma ankira shugabannin su an zauna dasu , an nuna musu gurin dazasuje suci gaba da sana'a.
Kuma gwamnatin tayi iyakar kokarin ta bata bar masu gurin sun tafi batare da an nemawa masu sana'a a gurin mafita ba.
Dan haka masu rubuce-rubuce an siyar da guri suje suyi bincike ba gwamnati ce ta siyar ba
masu kaya ne, kuma gwamnati batada
hurumin hana mutum yayi amfani da kayan sa. AUWALU ZARA AMININ TANKA
24/08/2022
NAIBAWA YOUTH SOCIAL MEDIA POLITICAL ORGANISATION
Kai tsaye daga titin diga zuwa kumbotso yayin da Mai girma shugaban karamar hukumar kumbotso Hon Hassan Garba farawa ya bada umurnin gyara Wannan Hanya da take ciwa Al ummar Wannan yanki tuwo a kwarya,
Yanzu haka gireda tana baje Wannan kasar, yayinda Al ummar Wannan yanki suke Mika godiyarsu ga Mai girma chairman, sakamakon yadda s**a Shan wahala a Wannan Hanya
Kamar yadda Mai girma chairman ya bayyana cewa za a gyara hanyoyi dake mazabu goma Sha daya, inda Mai girma chairman ya sayi babbar tifa tare da gyaran gireda wacce ta lakume miliyoyin nairoro,
21/08/2022
#
A YAUNE SHUGABANCIN WANNAN TA KUNGIYAR NAIBAWA YOUTH SOCIALMEDIA POLITICAL ORGANISATION YA ZIYARCI
HON AUWALU ZARAH DAN AMANAR CHAIRMAN HON HASSAN GARBAN KAUYE
A INDA AKA TATTAUNA MAHIMMAN BATUTUWA AKAN WANNAN KUNGIYA DA KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO TAREDA JAM'IYYAR APC GABADAYA AYAYIN TARON KUNGIYAR TA GABATAR DA TAKADDA GA HON AUWALU ZARAH AMATSAYIN DAYA DAGA CIKIN IYAYAN WANNAN KUNGIYA
Sign ✍
Najib Idris Mekauye
Publicity secretary
14/08/2022
TAMBAYA❔
Shin Kokunsan Wadananan wana layika Neh❔🤔
Amsa:_ Ga Wanda baisani ba wadannan sune layikan Dake kusada Babbar Mazabar Dake Kumbotso Ta NA'IBAWA.
WATO ADO YOLA NA'IBAWA
LAYIN DAN HASSAN
MUKAM MUNA BUKATAR JAGORANCI🙏🙏
NYSPO
NA'IBAWA✍️👑
13/08/2022
In mun fito, Allah ka hanasu fitowa .
In sun fito, Allah ka hanamu fitowa .
Allah kasa sabani a tsakaninmu.
Allah kasa kar asacemu. 🙏🙏🙏
08/10/2021
SANARWA TA MUSAMMAN DAGA MAI GIRMA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO HON HASSAN GARBA FARAWA...........
A madadin Mai girma govnor jihar kano Dr ABDULLAHI UMAR GANDUJE, shugaban jam iyyar A.P.C PRINCE ABDULLAHI ABBAS Mai girma kwamishinan kananan hukumomi Hon MURTALA SULE GALADIMA GARO, shugaban karamar hukumar kumbotso Hon Hassan Garba farawa,
na Kira ga Al ummar da s**a samu rabauta da shiga Shirin Empowerment kashi na uku Wanda mutum dubu daya da uku zasu amfana, da su zo sakateriyar mulki ta karamar hukumar kumbotso ranar Asabar da misalin karfe 9 na safe da katin su na shaida wato pass domin karbar tallafi,
Sannan Ana Kira ga daliban s**a rabauta da tallafin karatu a kwalejin sa a datu rimi su 20, da alarammomi da karamar hukumar kumbotso ta dauki nauyin karatunsu su 25 da su kasance a gurin. Kuma akwai albishir na aiyukan raya kasa ga Al ummar Wannan karamar hukuma, Wanda Mai girma shugaban karamar hukumar kumbotso Hon Hassan Garba zaiyima Al ummar Wannan karamar hukuma,
Babbar bakuwa ta musamman ita ce first lady professor Hafsat Abdullahi Ganduje,
SANARWA DAGA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO
cpoy suraj Aliyu chiranchi
7/10/2022
22/09/2021
Inna lilLahi Wa'inna Ilaihi Raji'un...
Allah ya yiwa Sarkin Gaya, Alh.Ibrahim Abdulkadir rasuwa yanzu.
Amadadi NAIBAWA YOUTH SOCIAL MEDIA POLITICAL ORGANISATION Muna miƙa sakon Ta'aziyyarmu Ga Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da Al' ummar Masarautar Rano Da jihar Kano Baki Daya Alhinin Wanan rashi Alllah ya gafarta Wa Sarki Amin.
Sign by Chairman
Najib Y Abubakar
02/09/2021
NA'IBAWA YOUTH SOCIAL MEDIA POLITICAL ORGANIZATION
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN
A yau Alhamis 02-09-2021 Allah yayiwa Hajiya Mommy daya daga cikin matan Marigayi. Engineer Abdullahi Idris(Dan isan karaye) Na'ibawa. Rasuwa Muna rokon Allah yajikanta da rahama yasa aljannah ce makoma Ameen........