Northern traditional Emirates

Directions

Northern traditional Emirates We created this page to promote and bring together all the Emirates across the Northern region and throughout Nigeria.

Our aim is to promote and celebrate our traditional institutions, culture, heritage, and everything related to them. πŸ™Œ

26/09/2026

Lufidi Kayan Sarki ✊🏾

26/09/2026

SARKIN KANO ✊🏾

25/09/2026

RAN SARKI YADADE ✊🏾

ALLAH YA JIKAN SARKIN GUMEL πŸ˜­πŸ’”βœŠπŸΎ
25/09/2026

ALLAH YA JIKAN SARKIN GUMEL πŸ˜­πŸ’”βœŠπŸΎ

RANGADIN KANO 2.0 Jerin Sunayen Hakiman mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu ado Bayero da Zasu Fito Fatahu Yakasai.Muna Ad...
25/09/2026

RANGADIN KANO 2.0 Jerin Sunayen Hakiman mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu ado Bayero da Zasu Fito Fatahu Yakasai.

Muna Addu’ar Allah Ubangiji Yasa Muhau Lafiya mu Sakko Lafiya.

Ran Sarki ya Dade.πŸ™‡πŸ½βœŠπŸΌ

Sunusi_Musa✍🏽

25/09/2026
Mai Martaba Sarkin Kazaure Alh Najib Hussaini Adamu ✊🏾
25/09/2026

Mai Martaba Sarkin Kazaure Alh Najib Hussaini Adamu ✊🏾

SARAKUNAN MALLAWAN ZAZZAU Gidan Mallawa gida ne na sarauta a masarautar Zazzau, Kuma shine gidan da Sarkin zazzau na yan...
25/09/2026

SARAKUNAN MALLAWAN ZAZZAU

Gidan Mallawa gida ne na sarauta a masarautar Zazzau, Kuma shine gidan da Sarkin zazzau na yanzu Mai martaba sarkin zazzau Amb Ahmad Nuhu Bamalli ya fito. zama sarkin Zazzau na farko biyo bayan shekaru 100 da sarauta tayi kaura daga gidan na Mallawa.

Tun farko daga Malam Musa Bamalli wanda shine wanda ya kafa gidan Mallawa, kuma shi ne sarkin Zazzau na farko cikin sarakunan Fulani wanda shehu usmanu Dan fodiyo ya bawa tutar jihadi.

Sarakunan Gidan Mallawa:
Mai martaba Sarkin zazzau Malam Musa Bamalli: Shi ne sarkin farko daga gidan Mallawa kuma sarkin Zazzau na farko daga Fulani, wanda yayi sarauta cikin shekarun (1804–1821)

Sai kuma sarki na biyu cikin gidan na mallawa wato Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Sidi Abdulkadir, wanda yayi sarautar Zazzau a shekarar (1853).

Mai Martaba Sarkin Zazzau Mallam Malam Abubakar, shine Sarki na uku cikin a cikin jerin sarakunan gidan Mallawa. Wanda yayi Zamaninsa na sarauta a cikin shekarun (1871–1874).

Sarkin zazzau na hudu a cikin jerin sarakunan mallawan shine Mai martaba Sarkin zazzau Malam Aliyu Ɗan Sidi, yayi Sarauta cikin shekarun (1902–1920). Shi ne sarkin farko da gwamnatin Turawan mulkin mallaka ta Birtaniya ta naΙ—a sarauta a Birnin Zazzau.

Tun bayan da Sarkin zazau Aliyu Dan Sidi ya bar Sarautar zazzau a shekarar 1920, ba a kuma samun Sarkin da ya fito daga wannan gidan na Mallawa ba sai cikin shekarar 2020, inda aka nada Mai martaba Sarkin Zazzau Amb Ahmed Nuhu Bamalli wato Sarkin zazzau na yanzu kenan. Bayan shekaru Dari (100) sai kuma sarauta ta dawo gidan Mallawa.

Allah yaji kansu ya gafarta musu da dukkan iyayenmu baki daya AMIN.

Address

Ringim

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northern traditional Emirates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share