Ibrahim Khalil Youth Media Mobilization Forum

Ibrahim Khalil Youth Media Mobilization Forum

Share

ata Manufofin takarar Malam Ibrahim Khalil domin zama Gwamnan Kano a shekarar 2023

08/03/2022

Assalamu alaikum warahmatullah
Barkanmu da warhaka dafatan Kowa yana lafiya ameen.

Kamar yadda na tuntubi wasu daga cikinmu wasu kuma kwatam sun tsinci Kansu a wannan group, munyi nazari kuma munyi duba da cancantanta da kuna jajircewar da kuke da ita shiyasa muka zaboku domin kasancewa a wannan tafiyar ta SHEIKH DR. IBRAHIM KHALIL a matsayin matasa masu tallan manufofin takarar Malam a matsayin Gwamnan Kano a 2023.

A wannan tafiyar tamu zamuyi tsarin shugabanci nan bada dadewa ba kuma muna Neman goyon baya da hadinkai tareda shawarwarinku domin samun nasarar wannan tafiya mai albarka.

Haka kuma, Insha Allah zamu kasance masu jin shawara da gamsar daku a kowanne lokaci.

Allah yayi mana jagora Ameen.

04/03/2022

Allah ga Malam Ibrahim Khalil, ka tabbatar mana dashi a matsayin gwamnan jihar Kano a 2023.

04/03/2022

2023 A WURIN ALLAH MUKE NEMA.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kano