15/03/2021
Wannan tafiyace Mai Nasara Da Tsarin cigaban matasa dan matasa sukasance Masu dogaro dakansu matasa madogara kullum burin Mai gida ciyar Da al'umma Gaba Hakan bazai yiwuba Dole saida gudun mowarku Da addu'o'inku tare Da tallata Manufar Mai gida gamai buqatar shiga saiyayi Magana sign by P.A on social Media to the excellency Hon farouk Sule Garo
05/03/2021
Jumma Mubarak to you and your family. May Allah always let our hearts and psyches ready for the supplication of Him and keep us grateful for all His favors.” “All I wish that every Jummah prayer brings peace, joy, and forgiveness of Allah to all of your lives and strengthen the faith upon Him. Jumma Mubarak.”🤲🏻🙏🏻
24/02/2021
slm a yau ne aka kaddamar da shafi na yanar gizo da zata dunga gabatar muku da ayyukan da Hon farouk Sule Garo yake gabatarwa don cigaban Jama'ar kananan hukumomin Gwarzo da Kabo .don ganin sun sami cigaba a cikin alamuran yaruwa na yau da kullum . ku biyo mu don ganin Ayyukan alkhairi ta fanni dban daban . mungode .
daga (Sani lawan maitama Social media Director for hon fsg 2023 ) 08038043515