Kano emirate council

Kano emirate council

Share

Kano emirate

30/03/2023

🎗️Gayyata ta Musamman 🎗️

Maimartaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Yana gayyatar al’umma zuwa wajen daga darajar Sarautar wasu daga cikin Hakiman Sa da Kuma nada wasu sabbi.

1- Alh Ahmad Ado Bayero Daga Sarkin Dawakin Tsakar Gida zuwa Dan iyan Kano

2- Lamido Abdullahi Sunusi Daga - Turakin Kano Zuwa - Sarkin Dawakin Tsakar Gida

3- Mahmoud Ado Bayero - Daga Tafidan Kano Zuwa Turakin Kano.

4- Haruna Rashid Sunusi - Daga Dan galadiman kano zuwa Tafidan Kano

5- Kabir Tijjani Hashim - Daga Dan isar Kano Zuwa Dan Galadiman kano

6- Bashir Ado Bayero -Daga Dan Lawan zuwa Dan isan Kano

7- Yahya Inuwa Abbas Daga Dan Majen Kano Zuwa Dan lawal

8- Bello Ado Bayero Dan Darman kano zuwa Dan maje.

9- Ahmad Kabir Bayero- Sabon Barde kerarriya

10- Abdulqadir Mahmoud (Waliyai ) Sabon Magajin Rafin Kano.

Za gabatar da wadannan nade nade Insha Allah

Juma’a 8 Ramadan 1444 - 31st March,2023

A Fadar Maimartaba Sarkin kano Kofar Kudu
Karfe 10:00 na safe

Allah ya bada ikon zuwa ya sanya Albarka Ameen

Photos from Kano emirate council's post 25/03/2023
24/03/2023

A meen Mai martaba Zanna yana godiya Allah yakara nisan kwana

Photos from Kano emirate council's post 04/03/2023

Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya halarci bikin bada sanda na sabon Sarkin Dutse Alh. Hamim Nuhu Sunusi a yau a asabar 4/3/2023.

Taro ya samu halartar Sarakuna karkashin Jagorancin Mai Alfarma Sarkin Muslim Alh. Sa'ad Abubakar da Shehun Borno da sauran Sarakuna daga fadin Nigeria da sauran Shugabanni da iyayen kasa.

Sabon Sarki Allah ya rika, Allah jaza zamani.

Ran Sarki ya Dade ✊✊✊

Photos from Kano emirate council's post 04/03/2023

Mai martaba sarkin kano awajan bawa mai martaba sarkin dutse sandar mulki

02/03/2023

BREAKING

The Emir Of Kano, HRH Alhaji Aminu Ado Bayero Congratulates President Elect, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu on his victory at the Polls.

31/01/2023

Inna lillahi wa Inna ilaihirrajiun

Yanzu muke samun labarin rasuwar Mai Martaba Sarkin Dutse Alh Nuhu Muhammad Sunusi a garin Abuja.

Allah Ubangiji yajikansa ya gafarta masa, Allah yasa Aljanna ce makomarsa.

Photos from Kano emirate council's post 07/11/2022

Mai martaba sarkin kano yayin da yakarbi Bakuncin mai martaba Sarkin Jama,are yau Afadarsa

Photos from Kano emirate council's post 06/11/2022

Allah yaja kwanan mai mar taba

Photos from Masarautar Kano's post 24/10/2022
Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Kano

Opening Hours

Monday 08:00 - 16:00
Tuesday 08:00 - 16:00
Wednesday 08:00 - 16:00
Thursday 08:00 - 16:00
Friday 08:00 - 16:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00