Alhaji BILYA Abdullahi ALI, bilyan jakara, political mobilization forum.

Alhaji BILYA Abdullahi ALI, bilyan jakara, political mobilization forum.

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alhaji BILYA Abdullahi ALI, bilyan jakara, political mobilization forum., Political organisation, Kano municipal of Nigeria, Kano.

17/02/2022

TIRQASHI.........

Haqiqa marawaicin wannan labarin zai, amsa tambayoyi kamar haka;

Idan wannan abin anyishi, qasar amerika ta boye labarin sh*taya akai yasani?

Abinda yace annabi yafada mata amafarki, sh*taya akai ya iya sani, kokuma taya akai ya tuna mafarkin wani?

Yace annabi yabada umarnin mutane su yada, idan kuma basu yadaba, zasu haduda bacin rai me tsanani. Tayaya manzan tsira wanda ya kasance rahama akan talikai gaba daya, ba musulmi kadai har kafiri wanda baya sallah yaci albarkacinsa, tayaya zaisu bayin ALLAH su shiga tsanani?

ALLAH katsaremu yiwa annabi qarya, kakiyayemu, ka qara mana kusanci dashi

08/09/2020

ALKHAIRI...........

Idan da raban samun alkhairi babu wanda ya esa ya canja ikon Allah.

Da yardar Allah yayi maka chairman kano municipal.

17/05/2020

Allah ya aiko da babban rabo

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kano Municipal Of Nigeria
Kano