07/04/2025
Ana tantance Shehu Sani, Omokri da wasu mutum 20 don nada su jakadancin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta fara tantance wasu 'yan siyasa da ake shirin nada wa a matsayin jakadun Najerya bayan shafe watanni babu wakilci a kasashen waje.
07/04/2025
'Sauya Shettima zai iya kawo matsala a APC': Kusa a PDP ya gargadi Tinubu a 2027
Yayin da ake ta yada cewa Bola Tinubu zai sauya Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa, dan PDP, Dare Glintstone Akinniyi ya gargade shi kan daukar wannan mataki.
06/04/2025
Da Dumi-Dumi
Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta janye gayyatar da ta yi wa Sarki Muhammadu Sunusi Lamido kan zargin taka dokar hawan sallah a jihar Kano
06/04/2025
Ofishin shugaban ƙasar ya ce tafiyar da Mataimakin Shugaban Ƙasar kan Harkokin Majalisa, Shahram Dabiri ya yi koda da kuɗin aljihunsa ne ɓarnar dukiya ce.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4jl6gyv
06/04/2025
Wai KO salman khan zai Kai labari kuwa
19/08/2024
Ya kamata mutane su farka, yan siyaysa suna wasa da tunanin su ta ko wacce kusuruwa kamar:
1. Hada su da yinwa da mugun talauci.
2. Lalata musu harkar ilimi
3. Gurbata tsarin lafiya
4. Watsar da aikin noma
5. Hada su gaba da junansu
6. Tura musu akidar siyasa kaji ko me su kayi daidai ne
7. Hada su rigima da malaman su