tijjanawan Kwankwasiya youth forum

tijjanawan Kwankwasiya youth forum

Share

Kwankwasiya

02/06/2026

Duk inda jagora yasa kafarsa muma anan zamu saka tammu dan haka Abba falle daya ce insha Allahu

02/06/2026

Wllh munada abinyi ba yan maula bane mu ku gayawa Ali bichi wannan maganar

01/06/2026

Ku fahimci Ali bichi ba mallami bani

01/06/2026

Muna taya mai girma comrd Aminu Abdulsalam gwarzo murnar zama dan takarar gwamnan jahar kano

01/06/2026

Ko gwamnatin ganduji batai haraka da yan dabar da wannan lalataciyar gwamnatin takeyi ba sun dawo mana da har kar daba gwamna sai kace mace babu abinda ya iya sai shirme Allah dai ya kawo mana karshen wannan gwamnatin

Photos from tijjanawan Kwankwasiya youth forum's post 29/05/2026

A MADADIN TIJJANAWAN KWANKWASIYYA YOUTH FORUM MUNA TAYA COMRD AMINU ABDULSALAM MURNAR SAMU TAKARAR GWAMNA DA KUMA DR. NASIRU YUSUF GWAMNA SANATO KANO TA TSAKIYA ALLAH YA BAMU NASARA ALFARMAR SHUGABA S.A.W

Photos from tijjanawan Kwankwasiya youth forum's post 27/05/2026

Hotuna:

Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya gabatar da sallar idin babbar Sallah a wannan Rana a Masallacin Marigayi Musa Sale Kwankwaso dake Miller Road Bompai Kano.

📸 Facebook/Hon Saifullahi Hassan

26/05/2026

Jagora abin Alfahari Alh tijjani Hussaini gandu Alhamdulillah a madadin tijjanawan kwankwasiyya muna tayaka murana da fatan Alkhairi

26/05/2026

DAN UWANA KUMA ABOKINA MASOYI NA KANINA ABULABAS ADAMU SIDI INA JAJANTA MANA ALLAH YASA HAKA SHINE MAFI ALKAIRI WANDA ALLAH YABA WANNAN KUJIRAR TA MAJALISA JAHA A KUMBOTSO MUNA MASA FATAN ALKAIRI KUMA ZAMUYI AIKI DASHI KAFADA DA KAFADA INSHA ALLAHU ALLAH YA BAMU NASARA DAGA SAMA HAR KASA NDC

26/05/2026

ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH
KMC JAHA ALH TIJJANI HUSSAINI GANDU ALLAH YA BAMU NASARA

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Sharada Behind Salanta Primary School
Kano
700