Gaskiya Daya Ce

Gaskiya Daya Ce

Share

Ka fadi gaskiya komai dacinta kanemi son Allah da manzonsa kada kasake kanemi yabon mutane!!!

08/05/2025

Wannan itace magana ta gaskiya kuma gashinan tunkafin aje ko Ina mun fara gani
'yan faira
'Qur'aniyyun
Wannan sune na farko zuwa gaba bamusan suwaye Kuma zasu fito ba
Idan muka tsaftace addininmu babu bukatar da'awa mutane da kansu zasuzo sunaso su shiga
Ya Allah kafuto mana da Malam Sarki
Don Alfarmar Shugaba S,A,W,W

17/04/2025

Allah yasaka da alkhairi Malam
Allah ya zama gatanka
Ya Allah kafuto mana da malam🤲

16/04/2025

Lokaci ne Alkali
Allah ya fito mana da Malam🤲

13/04/2025

🤐🤐🤐

12/04/2025
12/04/2025

Don't forget

Photos from Gaskiya Daya Ce's post 10/01/2025
Photos from Gaskiya Daya Ce's post 10/01/2025

Babu abin da zai dawwama a duniya; "Idan tsuntsu yana raye, yana cin tururuwa." Idan tsuntsun ya mutu, tururuwa na cin tsuntsun. Lokaci da yanayi na iya canzawa a kowane lokaci.
Kada ka raina ko cutar da kowa a rayuwa. Ka iya kasancewa mai ƙarfi yau, amma ka tuna cewa lokaci ya fi ka ƙarfi!
Itace ɗaya na iya samar da sandunan ashana miliyan ɗaya, amma sandar ashana ɗaya na iya ƙona itatuwa miliyan ɗaya. Saboda haka, kada ka bari abu ɗaya mara kyau ya lalata miliyoyin abubuwa masu kyau a rayuwarka...

Saboda haka, ka zama mai kirki kuma kayi abin kirki...

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Kano