Comr Imran Aliyu Almiltarawy

Comr Imran Aliyu Almiltarawy

Share

simple Man

07/08/2021

Kar duniya ta ruɗe ku haqiqanin al'amari yana lahira

Barkanmu da hutun ƙarshen Mako masoya

29/07/2021

Zaman Lafiyar Matasa Shi Ne Kwanciyar Hankalin Al-ummah!!

Da fatan kowa ya tashi Lafiya Bros, sist & Frnds.

27/07/2021

Idan ka mutu babu wanda zai fi tuna ka kamar wanda kake ba shi sadaka, ko kake ta da shi sallah ko kake yi masa wata nasiha.

Yi kokari ka bar alherin da ake tuna ka da shi.

27/07/2021

Zikiri (Ambaton Allah) shi ne sadakar da ba a kashe kuɗi a cikin ta. Shi ne Jihadin da babu faɗa a cikin sa. Shi ne aiki mai girma da nauyin lada wanda babu ɗaukar hankali a cikin sa.

27/07/2021

Kar ka bari sai ka tsufa, sannan za ka bautawa Allah. Idan yau ce ranar ka ta karshe, ka riga ka tsufa.

Almiltarawy

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kano