10/11/2025
Fitowar Mai Girma Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Kano RT Hon Jibril Ismail Falgore tareda Abokan aikin zuwa zauran zama na wucin gadi kasancewar Babban zauran nasu ana gina sabo, Domin Gabatar Da kare dukkan wani hakki Wanda ya Rataya A wuyansu a safiyar wannan rana ta Litinin 10/11/2025
10/11/2025
Sannu da kokari kokari Hazikin Gwarzon jagora,
Hon salisu Muhammad kosawa maiyi Dan Allah
09/11/2025
Yadda mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya fitilu masu amfani da hasken rana a unguwar soran dinki domin haskaka wannan unguwa mai Albarka,
09/11/2025
Yadda mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya fitilu masu amfani da hasken rana a unguwar Tudun Nufawa domin hadkaka wannan unguwa mai Albarka,
09/11/2025
Yadda Hazikin Gwarzon Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya fitilu masu amfani da hasken rana Domin haskaka titin unguwar koki Wanda ya taso tun daka Masallacin Hajiya Mariya Dantata zuwa kwanar bakin zuwo dake yankin Karamar Hukumar Birni da Keyawa
09/11/2025
Allahamdulillah
Tsakanina da Allah sai godiya