Daga yau ni . Khaleel messi wudil unguwar makada nabar tafiyar gidan tsohon chairman . Dubada yadda akayimin rashin adalci
Hon. Alh. Kausani For Wudil 2023
Sale kausani wudil
26/04/2022
13/03/2022
MUNA MIKA SAKON GAISUWA GA MASOYA MAZA DA MATA . ALLAH UBANGIJIB YASAKAMUKU DA ALKHAIRI DAFATAN KOWA YAKOMA GIDA LAFIYA .ALLAH YASAKAMUKU DA ALKHIRI MUNA GODIYA
SPONSORED :::>BY JAGORAN MATASAN GIDAN SALE KAUSANI NA KOFAR YAMMA BAKI DAYA WATO # # MALAM IBRAHIM SHEKARAN WUDIL
{ Sing by khaleel messi wudil unguwar makada wudil }
BAYAN WASU KWANAKI DABAKUJIMUBA TOH ALLAH YANUFA ANDAWO .
SABODA HAKA {HON ALH SALEH KAUSANI } YANA MUKU FATAN ALKHAIRI DAFATAN KUNA CIKIN KOSHIN LAPIA MASOYA .ALLAH YABAMU NASARA A ZABE MAIZUWA . DOMIN KARA BUNKASA KARAMAR HUKUMAR WUDIL DAKUMA JAMA"AR CIKINTA NA . AMANA MASU YAKANA DASANIN YAKAMATA πSPONSORED BY *** jagoran matasan gidan saleh kausani na kofar yamma ::: malam Ibrahim shekaran wudil
SIGN BY khaleel usman u/ makada
21/02/2022
YAUDA GOBE TA ALLAH CE ALLAH SHINE MAIYI . ALLAH DON GIRMANKA KABAWA WANNAN BAWANNAKA WANNAN KUJERAR TA DAN MAJALISSAR JAHA A WUDIL YA . ALLAH AMEEN
sako daga jagoran matasan gidan alh sale kausani na kofar yamma baki daya
Sign by khaleel messi wudil unguwar makada
17/02/2022
MASHA ALLAH . ALLAH YAYI RIKO DA HANNUNKA JAGORA ADALIN SHUGABA SIYASAR WUDIL SAIDAKAI SABODA YADDA KAKE KISHINTA . FATANMU UBANGIJI YABAMU SA A 2023 DA YARDAR ALLAH
$AKO DAGA jagoran masoya nagida hon alh sale kausani na kofar yamma baki daya wato malam Ibrahim shekaran wudil
Sign by khaleel messi wudil kofar yamma
07/02/2022
MASHA ALLAH
A wannan lokaci muna matukar son musamu sauyi a karamar hukumar wudil a majalissar jaha . domin samarmana da aiyyukan chigabanda kasaba a baya nasan inada tabbacin zakaninka aikin alherin da kakeyii a wudil . don cigaban matasan wudil .fatanmu Allah yayi rokoda hannunka .
Sako daga [ jagoran matasan kofar yamma baki daya wato malam Ibrahim shekaran wudil ]
ππππBY KHALEEL MESSI WUDIL UNGUWAR MAKADA
05/02/2022
masha allah allah kulli halin
mudai munada tabbacin gwaninmu mutuminkirkine kuma shine allon rasntsuwarmu a 2023 insha allah zaimana jagoranci nagari . barka da hutun karishen mako . sako daga jagoran matasan gidan alh sale kausani na kofar yamma baki daya wato malam ibrahim shekaran wudil
sign by khaleel messi wudil unguwar makada
special thanks my seponsered
yahaya sani wudil
isha hamza wudil
haruna i c c ruwasa
26/01/2022
Assalama Alaikum masoya dafatan kowa yananan lapiya . muna maika sakon gaisuwa gawaddannan jajirtattun mutane dasuke bamu gudunmawa a wannan tafiya gida [HON ALH SALE KAUSANI FOR 2023 ]
@ alh habu maiyashi
@ Ibrahim shekaran wudil
@ yahaya Sani wudil
Muna godiya sosai
Mudai fatanmu Allah yabamu nasara a zabe mezuwa 2023 insha Allah
23/01/2022
ALLAH KAINE ALLAH . ALLAH KABAWA BAWANKA NASARA A ZABE NAGABA . DOMIN MUNAGANIN SHINE MAFITARMU A WUDIL
ππ Khaleel messi wudil unguwar makada
Sponsored by shekaran wudil
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Wudil K/yamma
Kano
WUDIL
