SSR and SR Updates

Directions

SSR and SR Updates Official page for Senior Special Reporters/Special Reporters to the Executive Governor of Kano State.

🇳🇬 HAPPY INDEPENDENCE DAYThe SSR/SR Forum extends warm Independence Day greetings to His Excellency, Alhaji Abba Kabir Y...
01/10/2026

🇳🇬 HAPPY INDEPENDENCE DAY

The SSR/SR Forum extends warm Independence Day greetings to His Excellency, Alhaji Abba Kabir Yusuf, Executive Governor of Kano State.

May Nigeria continue to enjoy peace, unity, progress, and sustainable development.

Happy Independence Day, Your Excellency! 🇳🇬



Gwamnatin Jihar Kano Ta Karɓi Kasafin Kuɗin Ma’aikatar Shari’a na Shekarar 2027Gwamnatin Jihar Kano ta ci gaba da karɓar...
30/09/2026

Gwamnatin Jihar Kano Ta Karɓi Kasafin Kuɗin Ma’aikatar Shari’a na Shekarar 2027

Gwamnatin Jihar Kano ta ci gaba da karɓar gabatarwar kasafin kuɗin shekarar 2027 daga ma’aikatu da hukumomin gwamnati.

A yau, an gudanar da zama domin karɓar kasafin kuɗin Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Shugaban Ma’aikatar Kasafin Kuɗi da Tsare-tsare, Hon. Musa Suleman Shanono (FINM), a babban ɗakin taro na Ma’aikatar da ke Sakatariyar Audu Bako.

Taron ya samu halartar Permanent Secretary (PS) da daraktoci na Ma’aikatar Kasafin Kuɗi da Tsare-tsare.

Kasafin kuɗin shekarar 2027 zai mayar da hankali wajen tallafawa manufofin Gwamnatin Jihar Kano, da kuma ci gaba da aiwatar da ayyukan raya jihar da inganta tattalin arzikinta.

Bilal Musa Bakin Ruwa
Special Reporter (SR)
Ministry of Planning and Budget

30/09/2026

Ruwan Famfo ya malale Kofar Wambai.

.

Kano Hospitality and Tourism institute Cibiyar Koyar da Sana'o'in Karbar Baki da Yawon Bude Ido ta Jihar Kano ta kaddama...
30/09/2026

Kano Hospitality and Tourism institute
Cibiyar Koyar da Sana'o'in Karbar Baki da Yawon Bude Ido ta Jihar Kano ta kaddamar da horon sana'o'i na IDEAS-TVET karkashin Bankin Duniya da Gwamnatin Tarayya Wanda Ake wannan horo a daya daga Makarantar da Mai Girma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf yafarfado dasu ga matasa. Matasa 120 a fanni girke-girke, dinke- dinken Kaya (Fashion Design) da Kera Fata (Leather Work) . Horon mai tsawon wata 6 zai mayar da matasa daga masu neman aiki zuwa masu kirkirar ayyukan yi.

USMAN ABBAS ISMA'IL DOKADAWA SSR KANO HOSPITALITY AND TOURISM INSTITUTE

30/09/2026

Rahoton Yadda wasu Unguwanni A Birnin Kano ke neman dauki sakamakon ambaliyar ruwan fanfo da aka sako daga gidan ruwa na saman Gwauron Dutse yayin da aka sako ruwan na gwaji domin gano fayisan da s**a toshe da wayanda aka hake, tabbas Jahar Kano na gab da yin bankwana da Matsalar ruwa bisa kokarin Maigirma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf Ma’aikatar ruwan sha karkashin Hazikin Kwamishina Dr. Dahir M Hashim

Alhamdulillah 👏

30/09/2026

Yadda Mazauna Unguwar Kofar Wambai ke bayanin kan Ruwan famfo dake zuba sakamakon gyaran da Maigirma Gwamna yake yi.

.

REMASAB PUBLIC NOTICE 👂REMASAB warns against open defecation and illegal dumping across Kano State.The practice of defec...
29/09/2026

REMASAB PUBLIC NOTICE 👂

REMASAB warns against open defecation and illegal dumping across Kano State.

The practice of defecating in public places is prohibited.

Illegal dumping of waste in unauthorized areas is also prohibited.

This includes roadsides, drainage channels, bridges, and other public spaces.

Members of the public are urged to use designated toilets and waste disposal points.

Do not dump refuse under bridges, including Dangi Bridge.

REMASAB will continue to monitor public areas and enforce environmental regulations.

Anyone caught violating the law will face appropriate legal action.

Let us all take responsibility for keeping Kano clean.

Clean Kano is a shared responsibility.





KANO STATE HOSPITALS MANAGEMENT BOARDOFFICIAL ANNOUNCEMENT TO THE GENERAL PUBLICThe Kano State Hospitals Management Boar...
29/09/2026

KANO STATE HOSPITALS MANAGEMENT BOARD

OFFICIAL ANNOUNCEMENT TO THE GENERAL PUBLIC

The Kano State Hospitals Management Board hereby announces to the general public that the names contained in the attached list are the successful candidates for the Recruitment Exercise of Clinical and Non-Clinical Staff into the Kano State Hospitals Management Board.

OFFICIAL SYMBOLIC LAUNCH:

Date: Wednesday, 30th September 2026
Venue: Coronation Hall, Government House, Kano
Time: 12:00 a.m.

IMPORTANT: Only candidates whose names appear on the official list are expected to collect the Gate Pass. Candidates are advised to come personally and ensure they obtain their passes ahead of the launch.

The Board congratulates all successful candidates and wishes them success in the next stage of the recruitment exercise.

Signed:
Samira Suleiman
Public Relations Officer
Kano State Hospitals Management Board
28/09/2026

28/09/2026

Jawabin Special Adviser on information Hon. Ahmad S Aruwa yayin da aka rakashi Ministry of information bayan rantsar dashi a makon daya gabata

Alhamdulillah 💪Kano State records the highest number of students with 5+ credits, including English and Mathematics, in ...
25/09/2026

Alhamdulillah 💪

Kano State records the highest number of students with 5+ credits, including English and Mathematics, in the 2026 NECO examination.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SSR and SR Updates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share