02/06/2026
Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya gudanar da zaman fadanci a jiya litinin 1/6/2026.
Page of Kano Emirate Council
02/06/2026
Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya gudanar da zaman fadanci a jiya litinin 1/6/2026.
Fitowar Mai Martaba Sarki a yau
31/05/2026
Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya halarci bikin kalankuwa na sallah wanda Sarkin dawaki Babba Alh Aminu Babba Danagundi ya shirya a daren jiya cigaba da shagulgulan sallah
Shirye Shiryen gabatar da Hallarar Badiri a wannan safiya
Ran Sarki ya dade
29/05/2026
Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya gudanar da zaman fadanci a yau juma'a 29/5/2026
Fitowar Mai Martaba Sarki