MD Political Forum

Call Directions Contact the organization

MD Political Forum Promoting the vision and ideology of Hon. Muhammad MD Hassan

Tudun Murtala Ta MD ce!
11/10/2026

Tudun Murtala Ta MD ce!

11/10/2026
11/10/2026

Taron buɗe office ɗin jam iyyar APC da Hon Muhammad MD Hassan yake jagoranta a mazaɓar Tudun murtala dake Karamar Hukumar Nassarawa

29/09/2026

Kowa Da Irin tasa Ƙaddarar,
Wasu Suna Gidan Yari, Wasu Suna Asibiti, Wasu Kuma Suna gidan ɗan yellow

BOOOOOOM 🌟 SANNU DA ƘOƘARI HON. Muhammad MD Hassan
28/09/2026

BOOOOOOM 🌟

SANNU DA ƘOƘARI HON. Muhammad MD Hassan

27/09/2026

Al-Mustapha The elect S.A.W

27/09/2026

Boom 💥
Hon. Muhammad MD Hassan Ya Gwangwaje Khalid Haladu Muhammad Da Muhammad Danno Da Filaye.

CANZA SHEKA DAGA JAM'IYYAR NDC ZUWA JAM'IYYAR APC. Jiya 25/9/2026 Mai Girma Halastaccen Dan Takarar Majalisar Jaha Na Ka...
26/09/2026

CANZA SHEKA DAGA JAM'IYYAR NDC ZUWA JAM'IYYAR APC.

Jiya 25/9/2026 Mai Girma Halastaccen Dan Takarar Majalisar Jaha Na Karamar Hukumar Nasarawa Hon. Muhammad MD Hassan Ya Karbi. Wasu daga cikin Yan Jam'iyyar NDC Zuwa Jam'iyyar APC daga Mazabar Hotoron Arewa Wanda ya Hada Da.

NDC Chairman Hotoro North
Vice Chairman NDC
Welfare Secretary NDC
Assistant Youth Leader
Women Leader
Organising Secretary
Ex-Officio
Financial Secretary.

Hakan Ya biyo Bayan Yadda Suga Lura Da Yadda Hon. MD Hassan Yake Kishin Alumma Kamar Hukumar Nasarawa Dama Kano Baki Daya.

A Daren Wannan Rana Mai Girma Hon Muhammad MD Hassan ya samu Ziyarar Godiya Daga Hadimansa Mutum Biyar Daya Biya Musu Um...
25/09/2026

A Daren Wannan Rana Mai Girma Hon Muhammad MD Hassan ya samu Ziyarar Godiya Daga Hadimansa Mutum Biyar Daya Biya Musu Umarah Wanda S**a Samu Dawowa Ranar 22/9/2026.

Yayin Ziyarar Sunyi Godiya Ga Mai Girma Hon Muhammad MD Hassan Tare Da Yi Masa Addu'ar Allah Ya Ida nufi Ya Kareshi Daga Sharrin Makiya Ya Bashi Nasara a zaben 2027.

Address

Kano

Telephone

+2348033670530

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MD Political Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to MD Political Forum:

Shortcuts

Share