Kawu Sumaila Reporters

Directions Website Contact the organization

Kawu Sumaila Reporters Siyasar gidan Hon Kawu Sumaila OFR Siyasar Gidan Waraka

MAI HALI BAYA FASAWA.Kamar Yadda Shekarar Data Gabata Muka Mika Tallafin Kayayyaki Ga Wasu Dalibai Masu Hazaka da S**a S...
06/10/2026

MAI HALI BAYA FASAWA.

Kamar Yadda Shekarar Data Gabata Muka Mika Tallafin Kayayyaki Ga Wasu Dalibai Masu Hazaka da S**a Samu Nasara a Jarrabawar Shiga Science & Technical Colleges Na Kano, a wannan Shekarar Ma, a Bisa Amincewar Zababben Sanatan Kano ta Kudu Sen. S A Kawu Sumaila, OFR Ph.D, Mun Sake Mika Gudunmawar Katifu, Bokitan Wanka, Litattafai, Kayan Karatu da Rubutu, Adakar Kaya, Da "Mathematical Sets" ga Dalibai 70 da S**a Samu Nasara a Wannan Jarrabawa ta Bana.

An Mika wadannan Kayayyaki Bisa Jagoranchin Alh. Hassan Abdurrahman (Wakilin Sanata), Dr. Sadisu Farouk Umar, Mallam Musa Sa'ad, da Sauran Mutane a Masu Kishin Ilimi da Cigaban Al-Umma.

A Karshe an yima Daliban Nasiha, Addu'o'i da Fatan Alkhairi Daga Iyaye, Malamai, Al-Ummar Gari da Fatan Cigaba da Samun Irin Wannan Nasara.

Umar Ali
Mataimaki Na Musamman Kan Harkokin Dalibai Ga Zababben Sanatan Kano ta Kudu

Senator Kawu Sumaila OFR is now Reviewing the 2023 Kano South campaign promises ahead of 2027 Election
04/10/2026

Senator Kawu Sumaila OFR is now Reviewing the 2023 Kano South campaign promises ahead of 2027 Election

Ongoing construction of Blocks of classrooms at GSS Kibiya in Kibiya local Government
02/10/2026

Ongoing construction of Blocks of classrooms at GSS Kibiya in Kibiya local Government

Ana cigaba da aikin channels na noman rani a garin Tsambaki Gwamma Bunkure LGA, aikine na biliyoyin naira wadda sama da ...
30/09/2026

Ana cigaba da aikin channels na noman rani a garin Tsambaki Gwamma Bunkure LGA, aikine na biliyoyin naira wadda sama da mutum dubu goma zasu amfana da wannan aiki , aikin da maigirma Sen Kawu Sumaila OFR PhD ke aiwatarwa.

Today’s Senate Plenary 🔴🇳🇬29/9/2026
29/09/2026

Today’s Senate Plenary 🔴🇳🇬
29/9/2026

Erosion control and construction of mini bridge at kogo road in zuga ward Takai LGA, Facilitator Sen Kawu Sumaila Ofr.
17/09/2026

Erosion control and construction of mini bridge at kogo road in zuga ward Takai LGA, Facilitator Sen Kawu Sumaila Ofr.

Address

Sumaila
Kano
6576

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kawu Sumaila Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kawu Sumaila Reporters:

Shortcuts

Share