12/03/2025
Cikin wannan safiya na hadu da Maigidana Chief Olusengun Obasanjo a Kasar Turkiya, mun gaisa munyi wasa ya kuma yi min fatan alheri.
Na kasance daya daga cikin dalibansa na siyasa da ya horar a shekarar 2021 a Presidential Youth Mentorship.

25/07/2024