21/01/2024
MEMBER WUDIL/GARKO
FEDERAL HOUSE OF REPRESENTATIVE
Wudil/Garko Constituency 2023
21/01/2024
MEMBER WUDIL/GARKO
FEDERAL HOUSE OF REPRESENTATIVE
15/11/2023
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
TIYATAR YANA DA DUNDUMIN IDO DA BAYAR DA MAGANI DA GILASHI KYAUTA.
Mai girma ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Wudil da Garko, Hon Abdulhakeem Kamilu Ado, yana sanar da dukkan al'ummar Wudil da Garko cewa su fito domin duba lafiyar idonsu da basu magani kyauta wanda ya ɗauki nauyi kuma ƙwararrun likitocin ido zasu gabatar.
Muna sanar da jama'a ƴan Wudil da Garko cewa a fito da dattawa, yara, mata, maza da dukkan masu irin wannan larura ta ido domin cin gajiyar wannan tallafi na lafiyar ido. Mutanen da zasu suci moriyar shirin sun Hadar da; masu matsalar yanar ido, dundumi da kuma masu buƙatar gilashi (glass) za'a basu kyauta kuma za'a yi kwanaki uku ana wannan aiki. Kuɗi masu yawa zaka kashe domin lafiyar idonka, yanzu Malam Abdulhakeem Kamilu Ado zai yi maka kyauta.
~Za'a fara daga ranar Juma'a (17/11/2023) zuwa ranar Lahadi (19/11/2023).
~Lokaci: 7:00am kullum (3 days)
Wuri: Ƴan Wudil LGA zasu je Babban asibitin Wudil, ƴan Garko LGA zasu je Babban asibitin Garko.
01/11/2023
Alhamdulillah
Hon Abdulhakeem Kamilu Ado
16/10/2023
Ajiyan Makama Youth Movement
A Yau Ne 16th Oct 2023, Wannan Kungiya Tasamu Damar Ganawa da Dan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Wudil da Garko Hon Abdulhakeem Kamilu Ado Domin Gabatar Masa da Manufofinta Akan Ilimi da Kuma Cigaban Al'ummar Wudil.
Inda Member Ya Nuna Jindadinsa ga Irin Abubuwan da Wannan Kungiya Take Tafe da Su, Inda Ya Dada da Cewa Yana Tare da Wannan Kungiya a Cikin Al'amuranta.
07/09/2023
CONGRATULATION
Hon Abdulhakeem Kamilu Ado
Wudil da Garko An Dinketa Ruf
Muna Taya Murnar Samun Nasara a Kotu Tare da Fatan Allah Ya Sanya Alkhairi Ya Bada Ikon Ciyar Wudil da Garko Gaba Amin.
06/09/2023
Hon Abdulhakeem Kamilu Ado
Ko Shakka Babu Kaine Mutumin da Al'ummar Wudil da Garko S**a Zaba da Hannunsu.
Dan Haka Ko Tantama Banayi Kaine da Nasara Insha Allahu
24/08/2023