09/05/2024
Zuma Farar Saka
Rt. Hon (Dr.) Mal Shaaban Ibrahim Sharada OON, Baya Da Fushin Kowa! Dan Siyasane Me Kishin Alummarsa!
09/05/2024
Zuma Farar Saka
06/05/2024
Allah Yasa Anyi asa
14/03/2024
Mashaallah!
Utah Siyasa Ba Gaba Bace
09/03/2024
Whell Done My Oga Sir
13/02/2024
Barka Warkaha Hon. (Dr.) Mal. Shaaban Ibrahim Sharada OON,
Shugaban Hukumar Kula Da Almajirai Da Marayu Wanda Basa Zuwa Makaranta Na Kasa,
10/02/2024
Lillahi Wahidul Qahhar!
Idan ba shi ba waye zai maka azaba da dayan biyu; Arzuki da Talauci?
Saboda a cikin komai na Allah akwai Abu uku: Hikima, Ilimi da Adalci. Kuma dun abun da Allah ya baka a yanzu ya fi daidai da Kai a yanzun, saboda tabbas ya fi abun da ya hana ka Alkhairi a gareka.
Ya Allah, Mal. Shaaban Ibrahim Sharada da ya k**a aiki yanzu Matsayin Shugaban Hukumar Almajirai da Yara da Basa zuwa makaranta ta Kasa, ka yi tassarrufi da tunaninsa da kuma hannayensa wajen aiwatar da daidai a wannan aikin nasa.
Congratulations once again, Sauro. And we'll done 👍
31/01/2024
Allah Yasa Mudace
21/01/2024
Aikin Alkhairi Koyaya Yake Baya Rainashi!!!
Hon. Shannan Sharada
20/01/2024
Mal. Shaaban Sharada Tare Da Sen. Kawu Sumaila
16/01/2024
Allah Yashiga Gabanka Dan Mal.
Amadadin Hon. Dr. Shaaban Ibrahim Sharada OON, Muna Taya
Engineer Abba Kabeer Yusuf Murnar Nasarar Dayayi Akotun Koli