22/04/2022
Sai pharmacy
Mu nasarar Allah mukeso
22/04/2022
Sai pharmacy
Assalamualaikum Yan uwa
Kamar Yadda kukasani Yau cikin iKon Allah Mai Girma Gwamnan Gobe insha Allah Pharmacy Gali sule
Ya karbi form dn Takarar Gwamnan jahar kano
Sannan an Gudanar da Taron Gaggawa a Unguwar sa Dake Dawakin dakata .
An Gudanar Da wannan Taronne Da karfe 9 na Daren Yau zuwa 10:30
Kuma ansamu Halattar wannan Taro Shima mutane SunYi tururuwar zuwaa Don gurin Babu masakar Tsinke
Malam Muhammad Abusari Shi Ya Bude Taro Da addu a inda Daga Nan aka Tsunduma Abin Da Ya Tara.
Shugaban Taro Ya fara jawabi Kuma Yayi jawabi sannan Yai GodiYa ga Al umma Kuma Yai kira Ga Al Ummar Garin kano Birni da kauye da su Shigo don su nuna GoYan BaYa a wannan TafiYar Ta Gwamnan Gobe a jam iYar P R P.
Sai jawabi na 2 Shima Ankira Propesor Shima Yabada Tashi gudun mawar .
Jawabi na 3 Yafito Daga Bakin Mai gayya Mai aiki Pharmacy Gali sule Dan Takarar Gwamnan jahar kano a Jam iYar P R P
Wanda Yai GodiYa sosai Kuma Ya BaYyana Dalilinsa na fitowa Takarar Gwamnan jahar kano inda Yake cewa Shi Dai da farko a BaYa baYa bukatar mukami duba Da shi ma aikacin Gwamnanati ne sama Da Shekara 31 Kuma Ya rike muk**ai Dadama Ya rike Shugaban Kungiyar kimiYa Ta Daliban kano da jigawa Kuma Ya rike Darector a Bangaren pharmacy a jahar kano inda Yanzu Ya aje aikinsa Ya aje aikinsa domin kishin Al Ummar jahar kano inda Yaga Yadda Bangarori da dama s**a Tabarbare Babu GYara cikinsu ..
Pharmacy Gali sule Ya aje aikinsa Duk da Abokan aikinsa Basu so ba Amma shi abin Da Ya sanar dasu shine zai koma wannan bangaren ne don Cigaban Al umma k**a daga kan ma aikatan Gwamnanati da Talakan kano inda ake da matsaloli daYawa aciki pharm Gali sule Yai Sha Gwagwarmaya a baYa acikin aikinsa ma Gwamnanati Kuma Ya rike gaskiya inda Hakan Yasa ma Yakusa asarar Ransa duk sbd Gaskiya pharm Gali sule Yai magana kan Batutuwa da suke Yawo na Yan Kunji Kunji akan fitowar sa Takara inda Yai raddi da cewa Shi Dai Takarar Gwamnan jahar kano da Ya fito Daga Allah Ne kadan daga ciki
Mai Rubutu SAMMANI M INUW. 🖍️
Yau cikin iKon Allah Pharmacy Gali sule Ya karbo Form dn Takarar Gwamnan jahar kano Tare da Dan dazon jama a da s**ai masa RakiYa
Allah Yabamu sa a
Yanzu haka muna Gabatar Da Taron Jam iYar P R P a Dawakin Dakata kano.
Idan Kuna BiYe Damu a sannu zan kawomuku manufofin Gwamnan. Mu na Gobe idan Allah Yaso Dakuma Dalilin fitowarsa wannan Takara Ta Gwamnan jahar kano a Jam iYar P R P
Kunbiyomu kuji Yadda aka kwana