14/09/2026
A Jiya kenan Yayin da Kungiyar Abba Garo Organization Karkashin Jagorachin Chairman Comrd. Sani Inuwa Majidadi da Kuma Chairman Board of Trustee Comrd Abba,Muka Kaiwa Arch. Aminu Dabo Ziyara Ta Musamman Gidan sa.
Allah ya Taimaki Kungiyar Abba Garo Organization AGO Amen
ABM Media III