APC Grassroots Kabo L G A

Call Directions Contact the organization

APC Grassroots Kabo L G A Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from APC Grassroots Kabo L G A, Political organisation, Kabo local government, Kano.

30/08/2026
30/08/2026

President Tinubu took a courageous stand against xenophobic attacks in South Africa at the 21st Extraordinary Session of the Assembly of the African Union. Full details are in the comments.
Photo credit:

30/08/2026

Tarkace kuma? Wai mai yake faruwa a NDC kano ne?

25/08/2026

Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da aiki tare da ƙungiyoyin al’umma domin bunƙasa ayyukan ci gaba a faɗin jihar nan.

Mataimakin Gwamnan Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya bayyana haka yayin da ya wakilci Gwamna Abba Kabir Yusuf domin tarbar ƙungiyar Muryar Al'ummar Kano ta Kudu, da ta kai masa ziyara.

Alhaji Murtala Sule Garo ya yaba wa ƙoƙarin ƙungiyar na samar da zaman lafiya, yana mai cewa shi ne ginshiƙin ci gaban al’umma.

A nasa jawabin, Shugaban ƙungiyar, Barrister Sabi’u Abdullahi Usman Baburi, ya ce sun zo ne domin gode wa gwamnatin Kano bisa ayyukan ci gaba da take samar wa yankin, ciki har da Dam ɗin Dan Soshiya da Kwalejin Fasaha ta Gaya da kuma mayar da Kwalejin Fasaha ta Rano zuwa Sumaila.

Ƙungiyar ta kuma jaddada goyon bayanta ga Gwamna Abba Kabir Yusuf da Shugaba Bola Ahmed Tinubu da dukkan ’yan takarar APC a zaɓen 2027.

25/08/2026

A jiya Asabar APC ta fitar da kwamitin kamfen zaben shugaban kasa, Bola Tinubu domin taya shi aiki da neman kuri'un al'umma a 2027. Duba rahoton a sashen sharhi.

Hoto: Dr Betta Edu, Dada Olusegun/Facebook.

04/11/2025

Ko Sen. Kawu Sumaila zai iya kai bantensa 2027 a APC?

Address

Kabo Local Government
Kano

Telephone

+2348082087826

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC Grassroots Kabo L G A posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to APC Grassroots Kabo L G A:

Shortcuts

Share