Imani da Ilimi

Call Directions Contact the organization

Imani da Ilimi Amr bil Ma'ruf wa Nahy an al Munkar" (امر بالمعروف و نهى عن المنكر). (Hani da mummunan aiki da yin Iso da kyaukykyawan aiki)

17/09/2026

Allah yasa muyi kyaukykyawan karshe

17/09/2026

Ku rike addini hannu bibiyu

16/09/2026

Allahu Akbar... Allah yasa mu dace

16/09/2026
Dr. Ahmad Bamba BUK ya kasance fitaccen malamin Hadisi kuma malami a Jami'ar Bayero University Kano, wanda ya sadaukar d...
16/09/2026

Dr. Ahmad Bamba BUK ya kasance fitaccen malamin Hadisi kuma malami a Jami'ar Bayero University Kano, wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajen koyarwa da yada ilimin Hadisin Manzon Allah SAW a Kano da sauran sassan Najeriya. Allah ya yafe masa kurakuren sa ya kuma kyautata ma kwanci. Amin ya ya rabbi

Dr Abdulaziz Dutsen Tanshi ya bar tarihi a matsayin malami mai zurfin ilimi, mai tsayawa kan abin da ya yi imani da shi,...
15/09/2026

Dr Abdulaziz Dutsen Tanshi ya bar tarihi a matsayin malami mai zurfin ilimi, mai tsayawa kan abin da ya yi imani da shi, kuma mai tasiri wajen koyar da Musulunci da tarbiyyar al’umma

Sheikh Ja’afar ya kasance malami mai zurfin ilimi, mai ƙoƙarin yada Alƙur’ani da Sunnah, kuma ya bar tarihi mai girma a ...
15/09/2026

Sheikh Ja’afar ya kasance malami mai zurfin ilimi, mai ƙoƙarin yada Alƙur’ani da Sunnah, kuma ya bar tarihi mai girma a fagen wa’azi da ilimin Musulunci a Najeriya.

15/09/2026

Allah yasa mu dace

Address

Sheikh Jafar Mahmud Adam Road
Abuja

Telephone

+2349017682771

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imani da Ilimi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Imani da Ilimi:

Shortcuts

Share