29/05/2026
Innalillahi Wa inna ilahirrajiun.
Amadadin Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot Support Of Nigeria Hon Sidi Bashir Sani Da Kafatanin Magoya Bayansa. Muna Amfani Da Wanannn Dama Muta Taya Guda Daga Cikin Jigajigan Wanannn Tafiya Hon Ibrahim Hassan Minister Gaisuwa Da Ta'aziyya Narashin Mahaifinsa. Muna Adduar Allah Yajikansa Da Rahama Allah Yahaskaka Makwanci Allah Yabada Hakurin Rashi Na Yan uwa Bakidaya. Allah Yayimasa Sakamako Da Aljannatul Firdausi Albarkacin Annabi SAW.
Via journalistmusa300
National Secretary.
05/05/2026
Sako Na Musamman Daga Jagoran KGSN Dr Sidi Basheer Sani
join NDC .ndcnigeria.com
05/05/2026
Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot support of Nigeria . Kuma Dan Takarar Majalisar Jiha Na Karamar Hukumar Dala. Ambr Dr Sidi Bashir Sani. Ya bayyana Ficewarsa Daga Jamiyyar ADC Zuwa NDC. Atabakin Media Aide Comr Musa Ibraheem Galadima Yasanar Kamar Haka.
Hon. Dr. Sidi Bashir Sani Mahmoud
Da sunan Allah muke sanar da Al'umma cewa da ma tsarinmu a siyayasance shine alqiblar Kwankwasiyya bisa jagaorancin Sen. Rabiu Musa Kwankwaso duk inda ya shiga nan ne gidanmu, dan haka muke sanar da ficewarmu daga ADC zuwa NDC inda jagoranmu zai koma in sha Allah.
Muna yi kowa fatan alheri da fatan samun nasara a al'amuran rayuwa baki daya.
Hon. Dr. Sidi Bashir Sani
National Leader Kwankwasiyya Grassroot Support.
05/05/2026.
05/04/2026
Official Sanarwa Daga Jagora Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot support of Nigeria.
05/04/2026
Dasunan Allah Mai Rahama. Muke Farawa. Da Ariziki, Karatu,Mulki. Allah Ne Kabawa Wanda Yaso A lokacin Da Yaso. Allah Kayimin Dan Isarka.
Majalisar jiha A Karamar Hukumar Dala Tana Cikin Wani Hali. Cetota Kuwa Sai Wanda Yasan Makamar Aiki.
.
Jagora Amb Sidi Basheer Sani Shugaban Kungiyar Kwankwasiyya Grassroot support of Nigeria. Awajen Allah Muke Nema.
Allah Yabamu Nasara 2027.
30/03/2026
Kai Tsaye Daga Miller Road. Inda Wakilan Jagora Sidi Basheer Sani Dala. S**a Halarci Miller Road Waien Taron Jamiyya ADC