Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group

Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group

Share

To publicize the political activities of Hon. Director General Rural Access and Agricultural Mobility Project "RAAMP" Kano State.

Yahaya Adamu Garin Ali and to seek for public support, prayers and cooperation toward achieving the set goals for progress and development of the society.

Photos from Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group's post 15/11/2025

A yanzu nake samun rahoton yadda dandazon Al,ummar yankunan kananan hukumomin Garko da Wudil s**a gudanar da gangamin nuna goyon baya akan tsarin mu tare da tabbatar da matsayar su kan mu amsa kiran su na tsayawa takarar wannan yankuna a majalisar tarayya 2027 wanda matashi Comr. Jamilu Chaka ya jagoranta.

Ina mutukar godiya bisa irin wannan kauna da kuma tabbaci akan tsarin mu na samar da gobe mai kyau ga al,ummar mu a dukkan damar da muka samu.

Nagode ! Nagode !! Nagode !!!

15/11/2025

Alhamdullah, Kano South kan hanyar Nasara.

20/10/2025

Agurin Allah muke nema Kuma Muna da kyayyawan zato Allah zaimana.

30/09/2025

La'haula walakuwwata illah billah. Allah ka iyama. 2027 .

27/09/2025

Zamuyi Nasara da karfin Ikon ALLAH ✌️✌️✌️🙏🙏🙏

Photos from Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group's post 25/09/2025

HE Dr. Abdullahi Umar Ganduje yakaiwa Engr. Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo ziyara gidanshi dake birnin tarayya Abuja.

23/09/2025

On your mandate we shall stand. 🇳🇬✌️

Hon GARIN ALI for reps 2027.

Photos from Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group's post 09/08/2025

Daga unguwar Galadanci Yayi Kai ta aziyya ga DAN BELLO, bisa rasuwar mahaifinsa. Muna addu'ar Allah ya Kai haske kabarinsa

Photos from Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group's post 09/08/2025

Kai tsaye daga gurin daurin auren yayan sule yahaya hamma Garko, Allah ya Bada zaman lafiya.

Photos from Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group's post 29/07/2025

Cikin girmamawa a daren nan, na karbi ziyarar bazata domin girmamawa har gida daga shahararren matashi mai barkwanci tare da wayar da kan al,umma wato Dan Bello.

Ina mutukar godiya da wannan girmamawa, Allah ya bar zuminci Ameeeen.

Photos from Hon. Yahaya A. Garin Ali Support Group's post 23/07/2025

Barka da zuwa APC the largest political party in Africa.

19/06/2025

Alhamdullah

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kano