Abdul'aziz Super Coach Doguwa

Abdul'aziz Super Coach Doguwa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdul'aziz Super Coach Doguwa, Political organisation, Doguwa L. GA, Kano.

Photos from Abdul'aziz Super Coach Doguwa's post 12/07/2025

Kaitsaye daga jihar Kaduna Yayinda Mai-Girma Jagoran Yan-majassun Arewacin kasar Nan Wato Rt.Hon.Alhassan , (Sardaunan kasar Hausa) ya jagoranchi tawagar `Yan majalisun North-West a wani taron sake nazarin kundin Tsarin mulkin Nigeria Yau Asabar 13/7/2025.

~Super Coach Doguwa.

13/04/2025

Wadannan Mafarauta 'Yan Doguwa ne, Daya Daga Cikin su Shine Jamilu SARKIN BAKA, please 'Yan uwa mu Saka Su acikin Addu'o'in mu Please๐Ÿ™๐Ÿ™.

Akwai Wasu Daga Cikin su 'Yan Garin Tsauni ne Dake Karamar Hukumar Doguwa, sai SARKIN BAKA, Jamilu Na Cikin garin Doguwa, Yayan su baballiya Abukul.

โœ๏ธ๐Ÿ–‹๏ธ Super Coach Doguwa.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Doguwa L. GA
Kano