Al-madinah Restaurant

Al-madinah Restaurant

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-madinah Restaurant, Political organisation, kurna tudun bojuwa mmt Plaza opposite kunya chemist, kano, Kano.

18/10/2025

BAYAN AUDU TSIYA TSIYA
YANZU KUMA
GARBA GABO TARI YA BAYYANA. AKWAI ALLAH.

04/01/2024

DAMA BAI ZO BA.......!
KUMA BAZAI ZO BA
DA IZININ ALLAH.

16/09/2023

ABIN DA GWAMNA YAYI TABAAS
YAYI DAI DAI....!
HAKA ABIN DA SU OGAN BOYE S**A YI SHIMA YAYI DAI DA.
MAKAKKUN BANZA.

16/09/2023

GAWUNA IS KWAMIN SUNA
WATA CHUTA CE MAI LALATA
KWAKWALWAR MARASA TUNANI.
GAWUNA YA TAFI KENAN
HAR GABAN ABADA.

16/09/2023

MAHAUKATAN NAN AN SA MUSU
DATA YAU ....!
WALLAHI IN SHA ALLAH KO QAMSHIN MULKIN KANO KUN DAINA JI HAR GABAN ABADA.

27/02/2023

WANE KURAKURE NNPP
TA SAMU A WAJEN ZABEN DAYA
GABATA.....TURO DA BAYANIN KA
TA NAN DOMIN DAUKAR MATAKI.
#08037013488 #

27/02/2023

Shata

27/02/2023
26/02/2023

JAMA'A INA CHIGIYAR
NURA RIMIN GADO....
NAJI SHI TSIT.
ANYA LAFIYA
KUWA?

26/02/2023

MAHAKURCHI MAWADACHI!!!
KAMAR BA YAU AKA MANA
WULAKANCHI BA .
GASKIYA TAYI
HALIN TA.

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kurna Tudun Bojuwa Mmt Plaza Opposite Kunya Chemist, Kano
Kano