05/10/2026
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Allah yayiwa iyalin daya daga cikin yayyenmu malam Hamdani magashi rasuwa , za’ayi jana’izar ta a kofar gidan kabara da karfe 2 na rana .
Allah ya jikan ta ya gafarta mata