Dankurna New Media Team

Dankurna New Media Team

Share

Mun Bude Wannan Shafinne Domin Yada Manu Fofin Jagaranmu Hon Kabir Abdulkadir Jibril (Dankurna) �?

08/08/2023

Idan Kana Da Layin Airtel Garabasa Ce Mukeyiwa Mutane Akan Nera 500 Za'a Baka Kati Na Kira 3000 Sannan Za'a Baka Data 2GB Domin Karin Bayani 08061791707

28/07/2023

Alhamdulillah
Mashaallah

Photos from Dankurna New Media Team's post 16/02/2023

Allah Mun Gode Maka Da Ni'imominka Garemu Alhamdulillah Wal'abdulillah

Photos from Dankurna New Media Team's post 13/02/2023

Jagoran Jam'iyyar PDP Na Karamar Hukumar Dala Hon Kabir A jibrin Dankura Yana Godiya Da Kulawarku Al'ummar Dala

22/07/2022

Ja Muje Jagora Muna Tare Dakai 100%

17/07/2022

Anzo Aci Banza, Banza Bata Samu Ba, Sai Atashi Aje Gida😛😝😜😄😃😀

Photos from Dankurna New Media Team's post 12/07/2022

Kai Tsaye Daga Gidan Jagoran Jam'iyar PDP Na Jahar Kano Ambassador Aminu Bashir Wali Yayin Da Jagoran Jam'iyar PDP Na Karamar Hukumar Dala Hon Kabir A Jibril (Dankurna) Ya kai Masa Ziyarar Barka Da Sallah, Ya Samu Rakiyar Gomman Mutane Daga Fadin Karamar Hukumar Dala, Dama Jahar Kano, Cikinsu Harda Human Leader A Tafiyar Alhaji Atiku Abubakar

Sign By Comrd Abdurra'uf Sulaiman Dala Sarkin Yakin Dan Kurnia
12/07/2022

Photos from Dankurna New Media Team's post 12/07/2022

RAGO CUP

Sakon Bangajiya Hada Da Godiya Ga Dukkan Wadanda S**a Samu Damar Zuwa Wajen Finally Na RAGO CUP Wanda Akayi Ranar Babban Sallah A Filin Shinge Dake Kurna Babban Layi, Godiya Ta Musamman Ga Daukacin Al'ummar Karamar Hukumar Dala Dama Jahar Kano Baki Daya, Godiya Ta Musamman Ga Manyan Baki Musamman Jagorori A Tafiyar Alhaji Atiku Abubakar Musamman Babban DG Campaign Hon Yahaya Omar Bagobiri, Godiya Ga Hon Aminu Alasan Tama, Dadai Sauransu, Muna Addu'ar Allah Ya Bawa Alhaji Atiku Abubakar Shugaban Kasa A 2023

Sign By Comrd Abdurra'uf Sulaiman Dala Sarkin Yakin Dan Kurnia
12/07/2022

27/06/2022

Hon Kabir A Jibril (Dankurna) Jagoran Jam'iyar PDP Na Karamar Hukumar Dala Kuma DG Support Atiku Campaign 2023 Muna Addu'ar Allah Ya Kai Matsayi Gaba

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Gwammaja
Kano