muna yiwa dukkan jama'ar wannan gida barka da jumaa.
We Stand 4 Abdura'uf Barkum
m.yaro
barka da sallah yan uwa
23/05/2020
WELL, barka da sallah inji hon. Abdura'uf umar nadabo barkum fatan alkhairi agare ku baki daya.
BARKANKU DASHAN RUWA INJI SHUGABAN MU KUMA JAGORANMU VICE.MAI BUNKURE.
02/03/2020
Barkanmu da safiya dafatan kowa yatashi lpy sako daga abdura'uf umar barkum chairman din gobe inshaallah.
Chairman dinmu nagobe insha Allah bunkure l.g.a sai abdura'uf maigidanruwa
muganin kulawarka wlh bunkure sai maigidan ruwa kano sai ganduje nigeria sai buhari hhhhhhhh buhari dodar.
Bama mantawa da irin alkhairin ka shiyasa bama gajiya dafadin kai jagorane nagari muje dai HON.ABDURA'UF UMAR NADABO BARKUM.
sirrin mallakar mutane a siyasa shine biyan bukatunsu tahanyar yin aiki tukuru (wannan halin vice ne)
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Barkum Bnk
Kano
