⚪ - Farar shadda da hular mai zamani 👌
Goron Dutse Gawuna Garo Support Organization
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Goron Dutse Gawuna Garo Support Organization, Political organisation, Kano.
⚪ - Masoya Gawuna/Garo muna cikin Alheri, mu cigaba da yiwa Allah godiya da wannan Ni'ima da yayi mana.💃
Kuce "ALHAMDULILLAH"😊
🔴 - Akwai wata cuwa-cuwa da kitimur-mura da akeso ayi a matakin ƙananan hukumomi 44 dake jihar kano, a fannin ilimi, takardar zata fito nan bada jumawa ba... 😂
28/12/2023
⚪ - Zan baku labari anjima.. Kuce 'Alhamdulillah'
A Baya Madugu Yace Baba Ganduje Yanabin Yan Giya Suna Wulakantashi, Shima Yanzu Azal Ta Ciyoshi Yakoma Bin Yan Giya Yana Neman Alfarma Kuma Bukatarsa Bazata Biyaba Saboda Wankin Tifa Yake.
Wallahi munfi karfin Yan kwankwasiya a media, sai dai su shiga cikin jama'a suyta sheka musu Karya, Amma karyar da suke fada baza su iya rubutata a media ba. Muna ƙara tabbatar muku kunfa tafi Har abada da izinin Allah, barayin ƙuri'a kawai... 😕
🔴 - Saura ƙasa da kwana 20, mu karɓi mulki a jihar kano 😄
Ku taya mu cewa: "In sha Allah".
🔴 Za'a yanke hukunci a ƙarshen watan December, ko kuma a farkon watan January, za'a kori Abba daga kujerar gwamnan jihar kano, da izinin Allah.
Kanawa kuma zasuyi murna da farin ciki, cikin lumana abisa zuwan Gawuna-Garo, In sha Allah 👍
Kuyi mana Sharing domin ƴan uwa suyi farin ciki.👌
Alhamdulillah Nasara Nakara Tunkaromu. Gawuna Saura Kiris
11/12/2023
Ya Allah Ga Bawanka Idan Kabashi Kayi Riko da Hannunsa Ameen Ya Hayyu ya Qayyum
Ya Allah Kabawa Dr Nasiru Yusuf Gawuna Nasara A Kotun Koli
Jagora Nagari In Sha Allah Kaine Kwamishina Na Kasuwanci Na Kano
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kano
700252
