03/12/2023
Sanata Barau Zai Ɗauki Nauyin Karatun Ɗaliban Da Su Ka Kammala Digiri Da Daraja Ta Ɗaya, Zuwa Ƙetare - MatatarLabarai.Com Mataimakin shugaban Majalissar Dattijai ta ƙasa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana cewar tuni shirye-shirye su ka yi nisa, na fara bayar da tallafin karatun

03/12/2023