Assalamu Alaikum
Yan uwa barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna lfy
Abaji Islamic College Yalwa
Mu Amfani juna ta fuskar Addini da Mu'amalar yau da kullum
MARABA DA WATA MAI GIRMA WATAN RAMADANA
Assalamu Alaikum
Yan uwa barkanmu da wannan Rana ta LAHADI 6 ga watan
ASSALAMU ALAIKUM
Fahimta Fuska
Ilimin
-{[MATSAYIN SAHABBAI AWARIN AHLIL BAITI]}-
Fitowa ta Daya 1
Bismillahir rahmanir rahim
Wasallallahu ala Nabiyyil karim wa Aalihi wasahbihi ajma'in
Ya dan uwana musulmi mai neman gaskiya, mai kaunar Sahabban Annabi {S.A.W} da iyalansa.
Ka sani cewa sahabbai da ahlul baiti 'yan uwan junane, surukan junane, kuma aminai masoya na kusa da juna. Sun rayu cikin kauna da taimakon juna da yiwa juna nasiha tare da Addu'o'in da fata na gari atsakaninsu har s**a koma ga Mahaliccinsu.
Tarihi na gaskiya ba wanda aka gurbata ba ya nuna yadda s**a nuna kyawawan misalan yadda 'yan uwa zasu zauna da 'yan uwansu koda ansamu sabani tsakani
Abbwn da sk faru dg baya tsknn wasu dg cknsu basu shafi zmnc ko abotarsu da surkutarsu ba ballantana addininsu dmn bamuji ance wani yasaki 'yar wani a cknsu ba ko wn yayi fushi ya zagi wani ba ko wn ya sanja sunan wani nasaba sbd tsnn gaba da mai sunan ba. Ko alamar hk babu. Ashe san Sahabbai da Ahlul baita basa rabuwa.
Kumin afwa sai gobe in Allah ya kaimu
Na gode saida safe
Assalamu Alaikum
'Yan uwa barkan mu da wannan rana ta juma'a da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Insha Allah adaran yau zamu fara bayani akan kyakkyawar Alaqar dake tsakanin . Radhiyallahu Anhum Ajma'in
Ku biyomu cikin Amincewa da yardar Allahu Subhanahu Wa Ta'ala
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
