ANNUR Electronics NIG LTD

ANNUR Electronics NIG LTD

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ANNUR Electronics NIG LTD, Kofar Wambai Masallacin kan Fadala, Kano.

Photos from ANNUR Electronics NIG LTD's post 17/09/2025
Photos from ANNUR Electronics NIG LTD's post 15/09/2025

Akwai fulutun da baka buƙatar kunna inji dan haskaka sassan guraren taro.

Photos from ANNUR Electronics NIG LTD's post 07/08/2025

Assalamu alaikum warahmatullah wabar katuhu.

Muna Addu'a addu'a Allah ya sanya albarka cikinnemanmu.

Photos from ANNUR Electronics NIG LTD's post 16/07/2025

Assalamu alaikum warahmatullah wabar katuhu.

Ƴan uwa muna muku jinjina da fatan alkairi da fatan kuna cikin ƙoshin lfy.

Muna kuma ƙara tallata muku kayan wannan kamfani namu kamar yadda muka saba, muna fatan zamu cigaba da kasancewa tare.

08/01/2025
Photos from ANNUR Electronics NIG LTD's post 26/12/2024

A RANAR 27/12/2023 = 14-06- 1445.
MUKA BUƊE WANNAN KAMFANI NA
ANNUR CLETRONICS NIG LTD WANDA YAKE NUMBAR 416 K/WAMBAI MALAFA OPP MASALLACIN KAN FADALA.

A YAU KUMA JUMA'A 27/12/2024=26-06-1446 KANFANIN YAKE CIKE SHEKARA ƊAYA (1) DA FARA GABATAR DA HARAKAR KASUWANCIN DA AL'UMMA.

HAKIƘA A TSAWAN WANNAN LOKACI BAZAMU MANTA DA MALAMAI, ƳAN UWA, MAƘOTA, ABOKAI, DADUKKAN ABOKAN MU'AMULLBA MUSAMMAN YADDA SUKE BAYYANA JINDAƊIN MU'AMALLARMU DASU DA KUMA ADDU'O'INMU MUNA GODIYA ƘWARAI BISA KULAWARKU GAREMU.

MUNA KUMA YIN ALBUSHIR GAREKU CEWA ZAMU CIGABA DA INGANTA WANNAN KAMFANI DA SABBIN KAYAIYY AIKIN HASKE/HUTA DAMA SAURAN AL'AMURAN RAYUWA BAKI ƊAYA..

Want your business to be the top-listed Government Service in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kofar Wambai Masallacin Kan Fadala
Kano